Spain ta ware 'yan wasa talatin

Kociyan Spain Vicente del Bosque, ya fidda sunayen 'yan wasa talatin a wani mataki na shirin tunkarar gasar cin kofin duniya.

'Yan wasan sun hada da masu taka leda a ciki da wajen kasar, wadanda daga bisani za a ware 23 daga cikin su domin wakiltar kasar a gasar cin kofin duniya.

Ana saran kasar na daya daga cikin kasashen da za su taka rawa sosai a gasar ta bana.

Masu tsaron gida

 • Iker Casillas Real Madrid
 • David De Gea Atletico Madrid
 • Diego Lopez Villarreal
 • Pepe Reina Liverpool
 • VĂ­ctor Valdes Barcelona

'Yan baya

 • Raul Albiol Real Madrid
 • Alvaro Arbeloa Real Madrid
 • Cesar Azpilicueta Osasuna
 • Joan Capdevila Villarreal
 • Carlos Marchena Valencia
 • Gerard Pique Barcelona
 • Carles Puyol Barcelona
 • Sergio Ramos Real Madrid

'Yan tsakiya

 • Xabi Alonso Real Madrid
 • Sergio Busquets Barcelona
 • Cesc Fabregas Arsenal (ENG)
 • Andres Iniesta Barcelona
 • Javi Martinez Athletic Bilbao
 • Marcos Senna Villarreal
 • David Silva Valencia
 • Xavi Barcelona
 • Santi Cazorla Villarreal
 • Jesus Navas Sevilla
 • Juan Mata Valencia

'Yan gaba

 • Pedro Barcelona
 • Daniel Guiza Fenerbahce (TUR)
 • Fernando Llorente Athletic Bilbao
 • Alvaro Negredo Sevilla
 • Fernando Torres Liverpool (ENG)
 • David Villa Valencia