Jerin 'yan wasan da Lagerback ya zaba

Dan wasan Najeriya dana Masar
Image caption Wasa tsakanin Najeriya da Masar a gasar cin kofin Afrika

Ba a saka sunan dan wasan Hull City Seyi Olofinjana ba cikin jerin 'yan wasan Najeriya talatin da aka bayana a shirye shiryen buga gasar cin kofin duniya.

A ranar litinin ne Kocin Super Eagles Lars Lagerback ya sanarda sunayen 'yan wasan

Najeriya na rukunin B ne tare da kasashen Argentina da Girka da kuma Koriya ta Arewa a gasar cin kofin duniya.

Jerin 'yan wasan:

Masu tsaron gida: Vincent Enyeama (Hapoel Tel Aviv, Israel), Dele Aiyenugba (Bnei Yehuda, Israel), Austin Ejide (Hapoel Petah Tikva, Israel), Bassey Akpan (Bayelsa United, Nigeria)

Masu buga baya: Taye Taiwo (Marseille, France), Elderson Echiejile (Rennes, France), Chidi Odiah (CSKA Moscow, Russia), Onyekachi Apam (OG Nice, France), Joseph Yobo (Everton, England), Daniel Shittu (Bolton Wanderers, England), Ayodele Adeleye (Sparta Rotterdam, Netherlands), Rabiu Afolabi (SV Salzburg, Austria), Terna Suswan (Lobi Stars, Nigeria)

Masu buga tsakiya: Chinedu Ogbuke Obasi (TSG Hoffenheim, Germany), John Utaka (Portsmouth, England), Brown Ideye (FC Sochaux, France), Peter Utaka (Odense Boldklub, Denmark), , Kalu Uche (Almeria, Spain), Dickson Etuhu (Fulham, England), John Mikel Obi (Chelsea, England), Sani Kaita (Alaniya, Russia), Haruna Lukman (AS Monaco, France), Yusuf Ayila (Dynamo Kiev, Ukraine), Osaze Odemwingie (Lokomotiv Moscow, Russia)

Masu buga gaba: Yakubu Aiyegbeni (Everton, England), Victor Anichebe (Everton, England), Nwankwo Kanu (Portsmouth, England), Obafemi Martins (Wolfsburg, Germany), Ikechukwu Uche (Real Zaragoza, Spain), Victor Obinna Nsofor (Malaga, Spain).