Maradona ya fidda jerin 'yan wasanshi 23

Maradona da Messi
Image caption Diego Maradona tare da matashinan Lionel Messi

Kocin 'yan kwallon kasar Argentina Diego Maradona ya bayyana jerin 'yan wasa 23 da zasu takawa kasar leda a gasar cin kofin duniya a kasar Afrika ta Kudu.

Daga cikin jerin hadda Diego Milito da Juan Sebastian Veron da kuma Lionel Messi.

Cikakken jerin 'yan wasan:

Masu tsaron gida:

Sergio Romero AZ Alkmaar (NED) Mariano Andújar Catania (ITA) Diego Pozo Colon

Masu buga baya: Nicolás Otamendi Velez Sarsfield Gabriel Heinze Marseille (FRA) Martín Demichelis Bayern Munich (GER) Walter Samuel Inter (ITA) Ariel Garcé Colón Nicolás Burdisso Roma (ITA) Clemente Rodríguez Estudiantes

Masu buga tsakiya:

Juan Sebastian Verón Estudiantes Javier Mascherano Liverpool (ENG) Jonás Gutiérrez Newcastle (ENG) Ángel Di María Benfica (POR) Maximiliano Rodríguez Liverpool (ENG) Javier Pastore Palermo (ITA) Mario Bolatti Fiorentina (ITA)

Masu buga gaba:

Lionel Messi Barcelona (ESP) Gonzalo Higuaín Real Madrid (ESP) Carlos Tévez Manchester City (ENG) Sergio Agüerio Atlético Madrid (ESP) Diego Milito Inter (ITA) Martín Palermo Boca Juniors