An sabunta: 19 ga Mayu, 2010 - An wallafa a 17:30 GMT

Hotunan kwallon kafa a Najeriya

Hotunan kwallon kafa a Najeriya

 • Tasirin kwallon kafa a Najeriya
  Wasu yara a jihar sakkwato Najeriya na wasan kwallon kafa- Haruna Shehu Tangaza ya dauko mana hoton.
 • Tasirin kwallon kafa a Najeriya
  Wani yaro na wasa da kwallo a dandalin Shehu Kangiwa da ke jihar Sakkwatto a Najeriya.
 • Tasirin kwallon kafa a Najeriya
  Wanan yaro na so ya zama shaharraren dan kwallon kafa.
 • Tasirin kwallon kafa a Najeriya
  Wasu matasa a Jihar Enugu a Najeriya, bayan sun gama buga kwallon kafa- AbdusSalam Ibrahim Ahmed ne ya dauko mana hoton.
 • Tasirin kwallon kafa a Najeriya
  Matasa na ci gaba da nuna farin cikin su game da shirya gasar kwallon kafa ta duniya a Afrika.
 • Tasirin kwallon kafa a Najeriya
  Har da yamma, matasa na buga kwallon kafa, saboda sha'awarsa na wasan.
 • Tasirin kwallon kafa a Najeriya
  Yawanci filaye a Najeriya, sun zama wuraren buga kwallon kafa a Najeriya
 • Tasirin kwallon kafa a Najeriya
  Jerin wasu matasa, 'yan kwallon kafa a jihar Kanon Najeriya - Yusuf Ibrahim Yakasai ne ya dauko mana hoton.
 • Tasirin kwallon kafa a Najeriya
  Wasu matasa na buga kwallon kafa a wani filin wasa a Kano

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.