Ghana ta fidda jerin 'yan wasanta 23

Essien
Image caption Rauni ya hana Essien zuwa Afrika ta Kudu

Kocin Ghana Milovan Rajevac ya fidda jerin 'yan wasan da zasu wakilci kasar a gasar cin kofin duniya.

Daga cikin 'yan wasan 23, hadda Sulley Muntari da kuma Kevin-Prince Boateng wanda a baya dan wasan Jamus ne.

Cikkaken jerin 'yan wasan Ghana:

Masu tsaron gida: Richard Kingston (Wigan, England), Daniel Adjei (Liberty Professionals), Stephen Ahorlu (Hearts of Lions)

Masu buga baya: Samuel Inkoom (Basle, Switzerland), Hans Sarpei (Bayer Leverkusen, Germany), Lee Addy (Bechem Chelsea), John Mensah (Sunderland, England), Rahim Ayew (Zamalek, Egypt), Isaac Vorsah (Hoffenheim, Germany), John Pantsil (Fulham, England), Jonathan Mensah (Granada, Spain)

Masu buga tsakiya: Dede Ayew (Arlese Avignon, France), Kwadwo Asamoah (Udinese, Italy), Stephen Appiah (Bologna, Italy), Anthony Annan (Rosenborg, Norway), Sulley Muntari (Inter Milan, Italy), Quincy Owusu-Abeyie (Al Sadd, Qatar), Derek Boateng (Getafe, Spain), Kevin-Prince Boateng (Portsmouth, England)

Masu buga gaba: Prince Tagoe (Hoffenheim, Germany), Asamoah Gyan (Rennes, France), Dominic Adiyiah (AC Milan, Italy), Matthew Amoah (NAC Breda, Holland)