An cire Theo Walccott cikin 'yan wasan Ingila

Walcott
Image caption An yi mamaki cire sunan Walcott cikin jerin 'yan wasan Ingila

Dan wasan Arsenal Theo Walcott baya cikin jerin 'yan wasa 23 da Ingila ta bayyana zasu wakilceta a gasar cin kofin duniya.

Baya da Walcott an cire sunayen Darren Bent, Adam Johnson, Scott Parker, Michael Dawson, Leighton Baines da Tom Huddlestone cikin jerin.

Masu tsaron gida: Joe Hart (Manchester City), David James (Portsmouth), Robert Green (West Ham).

Masu buga baya: Jamie Carragher (Liverpool), Ashley Cole (Chelsea), Rio Ferdinand (Manchester United), Glen Johnson (Liverpool), Ledley King (Tottenham), John Terry (Chelsea), Matthew Upson (West Ham), Stephen Warnock (Aston Villa).

Masu buga tsakiya: Gareth Barry (Manchester City), Michael Carrick (Manchester United), Joe Cole (Chelsea), Steven Gerrard (Liverpool), Frank Lampard (Chelsea), Aaron Lennon (Tottenham), James Milner (Aston Villa), Shaun Wright-Phillips (Manchester City).

Masu buga gaba: Peter Crouch (Tottenham), Jermain Defoe (Tottenham), Emile Heskey (Aston Villa), Wayne Rooney (Manchester United).