An sabunta: 20 ga Yuni, 2010 - An wallafa a 13:42 GMT

Karawa tsakanin Italiya da New Zealand

Italiya dai ita ke rike da kambun gasar cin kofin duniya, kuma New Zealand ita ce ta saba'in da bawai a cikin jerin kasashen da suka yi fice a harkar tamoula da hukumar FIFA ta fitar.

A yanzu haka dai kasashen biyu na da maki guda guda ne bayan sun buga kunnen doki a wasanni farko da suka buga a rukunin F.

Domin ganin sakamakon wasanni kai tsaye da kuma jadawalin rukunai, kana bukatar ka kunna Javascript dinka.

Mai tsaron gidan Italiya Buffon ba zai samu buga wasan na yau ba.

Kocin Marcello Lippi ba zai yi sake a wasan na yau ganin irin 'yan wasan da yake da shi saboda New Zealand na iya ba Italiya kunya.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.