An sabunta: 20 ga Yuni, 2010 - An wallafa a 11:19 GMT

Karawa tsakanin Slovakia da Paraguay

Kasashen biyu za su taka leda ne a Rukunin F a wasan na biyu a gasar cin kofin duniya da aka yi a kasar Afrika ta kudu.

A wasan farko da Slovakia ta buga a rukunin da New Zealand a tashi wasan ne daya da daya a yayin da ita ma Paraguay ta buga kunnen doki da Italiya, inda aka tashi daya daya.

Domin ganin sakamakon wasanni kai tsaye da kuma jadawalin rukunai, kana bukatar ka kunna Javascript dinka.

A yanzu haka dai duka kasashen da ke rukunin F suna da maki guda ne. kuma duk kasar da ta yi nasara a wasan na yau za ta samu kwarin gwiwa tsallakewa zuwa zagaye na biyu a gasar.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.