Sakamakon wasannin Premier na ranar Asabar

Florence Malouda
Image caption Chelsea ta lallasa Wigan da ci shida da nema, abinda ya bata damar kasancewa ta daya a gasar

Yadda wasannin suka kaya:

* Arsenal 6-0 Blackpool * Birmingham 2-1 Blackburn * Everton 1-1 Wolves * Stoke 1-2 Tottenham * West Brom 1-0 Sunderland * West Ham 1-3 Bolton * Wigan 0-6 Chelsea