Serie A: Lazio na cigaba da jan ragama

Lazio
Image caption Tambarin klub din Lazio

Lazio na cigaba da jan rangama a gasar serie A ta Italiya bayan ta samu galaba akan Cagliari da ci biyu da nema a filin wasa na Stadio Olimpico dake birnin Roma.

Sakamakon sauran karawar:

*Parma 0 - 0 Roma *Bologna 0 - 0 Juventus *Chievo 2 - 1 Cesena *Genoa 1 - 0 Catania *Lecce 2 - 1 Brescia *Udinese 2 - 1 Palermo *Fiorentina 2 - 1 Bari