Federer ya lashe gasar Swiss Indoors

Image caption Roger Federer

Roger Federer ya doke Novak Djokovic, inda ya lashe gasar Swiss Indoors.

Novak Djokovic ne dai ya doke Federer a wasan karshe a gasar da aka shirya a bara.

A yanzu haka Federer ya lashe kyautuka hudu a kakar wasan banaa fagen Tennis.

A wani labarin kuma David Ferrer ya lashe gasar Valencia Open bayan ya Marcel Granollers.