Arsenal tayi galaba akan Everton

Image caption Everton 1 Arsenal 2

Arsenal ta komo na biyu a gasar Premier ta Ingila bayan ta doke Everton da ci biyu da guda.

Bacary Sagna ne ya fara zura kwallon farko kafin a tafi hutun rabin lokaci, kafin Cesc Fabregas ya zura ta biyu ana minti uku bayan an dawo hutun rabin lokaci.

Tim Cahill ne kum a ya fanshewa Everton kwallo guda