AC Milan ta kara tazara tsakaninta da Inter da maki biyar

Alexandre Pato
Image caption Alexandre Pato

AC Milan ta kara tazarar dake tsakaninta da Inter Milan akan teburin gasar Serie A ta Italiya inda ya zama maki biyar, bayan AC ta casa Inter daci uku da nema.

Alexandre Pato ne ya ci kwallaye biyu sai kuma Antonio Cassano yaci kwallo guda.

Sakamakon sauran karawar gasar serie A:

*Napoli 4 - 3 Lazio *Parma 1 - 2 Bari *Genoa 0 - 1 Cagliari *Cesena 2 - 2 Fiorentina *Catania 4 - 0 Palermo *Chievo 0 - 0 Sampdoria *Lecce 2 - 0 Udinese