Brazil 2014:Najeriya za ta kara da Malawi

fifa
Image caption Kasashen Afrika biyar ne zasu gasar da za ayi a Brazil a 2014

A rarraba yadda kasashe zasu kara da juna a wasanni share fagen neman gurbin zuwa gasar cin kofin duniya da za ayi a Brazil a shekara ta 2014.

Najeriya na rukuni guda ne da kasashen Malawi da Seychelles ko Kenya da kuma Djibouti ko Namibia.

Ghana zata hadu da Zambia da Sudan da kuma Lesotho ko Burundi.

Ivory Coast kuwa na rukuni guda ne da Morocco da Gambia da kuma Chad ko Tanzania.

Nahiyar Afrika:

Rukunin A: South Africa, Botswana, C.A. Republic, Somalia/Ethiopia

Rukunin B: Tunisia, Cape Verde, Sierra Leone, Equatorial Guinea/Madagascar

Rukunin C: Ivory Coast, Morocco, Gambia, Chad/Tanzania

Rukunin D: Ghana, Zambia, Sudan, Lesotho/Burundi

RukuninE: Burkina Faso, Gabon, Niger, Sao Tome e Principe/Congo

RukuninF: Nigeria, Malawi, Seychelles/Kenya, Djibouti/Namibia

Rukunin G: Egypt, Guinea, Zimbabwe, Comoros/Mozambique

Rukunin H: Algeria, Mali, Benin, Eritrea/Rwanda

Rukunin I: Cameroon, Libya, Guinea-Bissau/Togo, Swaziland/DR Congo

Rukunin J: Senegal, Uganda, Angola, Mauritius/Liberia