Roy ya kusa zama Kochiyan Ingila

Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption Roy Hodgson

Roy Hodgson yana tattaunawa da kungiyar kwallon kafa ta Ingila wato FA don yiwuwar ya zama anajan kungiyar inda zai maye gurbin fabio Capello.

Roy ya ce yana faran cikin ya zama manajan Ingila a wata hira da yayi da BBC.

Hodgson dai yana da gogewa sosai ta bangaren horar da yan wasa inda yayi kochiyaSwitzerland, United Arab Emirate da kuma Finland, haka kuma akulab likan gida a kwai Sweden da Italy da kuma Ingila.

Shugaban Kungiyar kwallon kafa ta Ingila Bernstein ya ce Roy shine kochiyan da suka tunta kuma suna ganin za su cimma ga ci a lokacin da suka kai yade.

Ana tsammanin dai Manajan West Brom za'a nada shi ne a cikin saoi arba'in da hudu, bayanda suka kammala tattaunawa da kwamitin mutane hudu.

Karin bayani