Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Makonni bakwai kafin fara gasar Olympic

Shirye-shirye na ci gaba da kankama a daidai lokacin da ya rage makonni bakwai a fara gasar wasannin Olympic ta bana a birnin London.