Gasar Olympics ta 2012 a Twitter

Wannan wani shiri ne na gwaji wanda aka tsara da nufin ba ku damar tsinkayen yadda ake bayar da rahoto da kuma tattaunawa a kan gasar Olympics 2012 a Landan a shafin Twitter.