BBC navigation

An fitarda rukunnan gasar Champions League

An sabunta: 30 ga Agusta, 2012 - An wallafa a 19:11 GMT

Kofin gasar Champions League

An kammala fitarda rukunnan gasar Champions League ta bana da yammacin ranar Alhamis.

Kulod din Manchester City ya fi kowanne samun kansa a cikin rukuni mai wuya; wato rukunin D.

Zai dai kara ne da giwayen wasan kwallon kafa na kasashen Spain da Holland (Real Madrid da AjaX).

Kulob din da ke rike kambun gasar ta Champions League wato Chelsea, zai fafata ne da kungiyoyin Shakhtar Donetsk, da Juventus, da kuma FC Nordsjaelland a rukunin E.

Cikakkakun rukunna

Rukunin A: Porto, Dynamo Kiev, Paris St Germain, Dinamo Zagreb.

Rukunin B: Arsenal, Schalke, Olympiakos, Montpellier.

Rukunin C: AC Milan, Zenit St Petersburg, Anderlecht, Malaga

Rukunin D: Real Madrid, Manchester City, Ajax, Borussia Dortmun

Rukunin E: Chelsea, Shakhtar Donetsk, Juventus, FC Nordsjaelland.

Rukunin F: Bayern Munich, Valencia, Lille, BATE Borisov.

Rukunin G: Barcelona, Benfica, Spartak Moscow, Celtic.

Rukunin H: Manchester United, Braga, Galatasaray, CFR Cluj.

Kari a kan wannan labari

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.