BBC navigation

Sakamakon wasannin shiga gasar cin Kofin Duniya na Turai

An sabunta: 12 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 19:31 GMT
sepp blatter

Sepp Blatter

A yau aka cigaba da wasannin neman shiga gasar cin Kofin Duniya na kwallon kafa tsakanin kasashen Turai da kuma na Latin Amurka

Gobe ma za a kara tsakanin wasu kasashen.

Ga yadda sakamakon wasu daga cikin wasannin da aka yi yau ya kasance.

Russia 1 - 0 Portugal

Finland 1 - 1 Georgia

Czech Rep 3 - 1 Malta

Faroe Island 1 - 2 Sweden

Kazakhstan 0 - 0 Austria

Liechtenstein 0 - 2 Lithuania

Albania 1 - 2 Iceland

Armenia 1 - 3 Italy

Turkey 0 - 1 Romania

Belarus 0 - 4 Spain

Bulgaria 1 - 1 Denmark

Moldova 0 - 0 Ukraine

Wales 2 - 1 Scotland

England 5 - 0 San Marino

Rep of Ireland 1 - 6 Germany

Netherlands 3 - 0 Andorra

Belgrade 0 - 2 Belgium

Luxembourg 0 - 6 Israel

NA LATIN AMURKA

Bolivia 1- 1 Peru (ana rabin lokaci )

Colombia 0 - 0 Paraguay( ana lokacin farko )

Ecuador 0 - 0 Chile ( ana lokacin farko )

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.