Zakarun Turai: Real Madrid za ta kara da Man U

Jose Mourinho
Image caption Jose Mourinho ya saba fafatawa da kocin United Sir Alex Ferguson

Real Madrid za ta kara da Manchester United a zagaye na biyu na gasar cin kofin zakarun Turai, yayin da Arsenal za ta kece raini da Bayern Munich, sai AC Milan da Barcelona.

Wasannin gaba daya

Galatasaray (Turkey) da Schalke (Germany) Celtic (Scotland) da Juventus (Italy) Arsenal (England) da Bayern Munich (Germany) Shakhtar Donetsk (Ukraine) da Borussia Dortmund (Germany) AC Milan (Italy) da Barcelona (Spain) Real Madrid (Spain) da Manchester United (England) Valencia (Spain) da Paris Saint-Germain (France) FC Porto (Portugal) da Malaga (Spain)

Karin bayani