CAF 2013: Wasanni da sakamako

Jerin wasannin da za a fafata a gasar cin kofin kasashen Afrika ta 2013 a kasar a Afrika ta Kudu: 19 Janairu zuwa 10 Fabreru

Duka lokutan agogon GMT ne

Domin samun karin bayani kan gasar ziyarci shafin Turanci na BBC Sport: http://bbc.in/Vyt0cq

Rukunin A:

1. South Africa| P: 3 | Pts: 5

2. Cape Verde | P: 3 | Pts: 5

3. Morocco | P: 3| Pts: 3

4. Angola | P: 3 | Pts: 1

_________________________________________________________

19/01/13:

South Africa v Cape Verde (0-0)

Angola v Morocco (0-0)

23/01/13:

South Africa v Angola (2-0)

Morocco v Cape Verde (1-1)

27/01/13:

South Africa v Morocco (2-2)

Cape Verde v Angola (2-1)

Rukunin B

1. Ghana | P: 3 | Pts: 7

2. Mali | P: 3 | Pts: 4

3. DR Congo | P: 3 | Pts: 3

4. Niger | P: 3 | Pts: 1

_________________________________________________________

20/01/13:

Ghana v DR Congo (2-2)

Mali v Niger (1-0)

24/01/13:

Ghana v Mali (1-0)

Niger v DR Congo (0-0)

28/01/13:

Ghana v Niger (3-0)

DR Congo v Mali (1-1)

Rukunin C

1. Burkina Faso| P: 3 | Pts: 5

2.Nigeria | P: 3 | Pts: 5

3. Zambia | P: 3| Pts: 3

4. Ethiopia | P: 3 | Pts: 1

_________________________________________________________

21/01/13:

Zambia v Ethiopia (1-1)

Nigeria v Burkina Faso (1-1)

25/01/13:

  • Zambia v Nigeria (1-1)
  • Burkina Faso v Ethiopia (4-0)

29/01/13:

Zambia v Burkina Faso (0-0)

Ethiopia v Nigeria (0-2 da fanareti)

Rukunin D

1. Ivory Coast | P: 3 | Pts: 7

2. Togo | P: 3 | Pts: 4

4. Tunisia | P: 3 | Pts: 4

3. Algeria | P: 3 | Pts: 1

________________________________________________________

22/01/13:

Ivory Coast v Togo (2-1)

Tunisia v Algeria (1-0)

26/01/13:

Ivory Coast v Tunisia (3-0)

Algeria v Togo (0-2)

30/01/13:

Ivory Coast v Algeria (2-2)

Togo v Tunisia (1-1)

Wasan dab da kusa da na karshe

02/02/13:

Ghana v Cape Verde (2-0)

South Africa v Mali (1-1) (1-3 a bugun fanareti)

03/02/13:

Ivory Coast v Nigeria (1-2)

Burkina Faso v Togo (1-0)

Wasan kusa da na karshe

06/02/13:

Mali v Nigeria (1-4)

Burkina Faso v Ghana (1-1 fanareti)

3-2 a bugun fanareti

Neman matsayi na uku

09/02/13:

Mali v Ghana (1800) ()

Wasan karshe

10/02/13:

Najeriya V Burkina Faso (1-0)

Karin bayani