Sakamakon wasannin Kofin Europa

'yan wasan zenit da liverpool
Image caption Karawar Zenit da Liverpool

An kammala wasannin cin kofin kwallon kafa na Europa tsakanin kungiyoyi 32 a kasashe daban daban na Turai zagayen farko.

Ga yadda sakamakon wasannin ya ka kasance.

Zenit da Liverpool 2-0

Anzhi da Hannover 3-1

Bate da Fenerbahce 0-0

Levante da Olympiakos Piraeus 3-0

Dynamo Kyiv da Bordeaux 1-1

Bayer Leverkusen da Benfica 0-1

Ajax da Steaua Bucuresti 2-0

Sparta praha da Chelsea 0-1

Napoli da Viktoria Plzen 0-3

Internazionale da CFR Cluj 2-0

New Castle da Metalist 0-0

Stuttgart da Genk 1-1

Atletico Madrid da Rubin Kazan 0-2

Basel da Dnipro Dniprop 2-0

Borussia da Lazio 3-3

Tottenham da Olympique Lyonnais 2-1

Karin bayani