Sakamakon wasannin Kofin Europa

'yan Chelsea
Image caption Chelsea ta yi nasara a gasar Kofin Europa

An kammala wasannin zagaye na biyu na cin Kofin kwallon kafa na Europa tsakanin kungiyoyi 32 a kasashe daban-daban inda mai rike da kofi Atletico Madrid ta yi waje.

A karshen wasannin an samu kungiyoyi 16 da zasu fafata domin neman zuwa matakin wasan gab da na kusa da karshe.

Mai rike da Kofin Atletico Madrid ta yi waje a gasar a hannun Rubin Kazan.

Ga yadda sakamakon ya kasance

1-Met's kharkiv 0-1 Newcastle Jumulla (0-1)

2-Lyon 1-1 Tottenham Jumulla (2-3)

3-Chelsea1- 1Sparta Prague (2-1)

4-Liverpool 3-1 Zenit St Petersburg (3-3)

5- Rubin Kazan 0-1 Atl Madrid (2-1)

6- CFR Cluj-Napoca 0-3 interMilan (0-5)

7- Dnipro 1-1 FC Basel (1-3)

8- Genk 0-2 VfB Stuttgard (1-3)

9- Lazio 2-0 Borussia M'gladbach (5-3)

10- Benfica 2 - 1 B Leverkusen (3-1)

11- Bordaeux 1 -0 Dynamo Kiev (2-1)

12- Fenerbahce 1 -0 Bate Borisov (1-0)

13- Viktoria Plzen 2-2 Napoli (5-0)

14- Steau Bucuresti 2-0 Ajax (4-2)

15- Olympiakos Piraeus 0-1 Levante (0-4)

16- Hannover 96 1-1 Anzhi (2-4)

Karin bayani