Sakamakon wasannin Kofin Europa

Tiago da kofin europa
Image caption Tiago na Atletico Madrid da kofin Europa

A kammala karawar zagayen farko ta cin kofin kwallon kafa na Europa tsakanin kungiyoyi 16.

A ranar Alhamis mai zuwa kungiyoyin za su sake haduwa inda za a fitar da takwas daga cikinsu na wasan gab da na kusa da karshe.

Ga yadda sakamakon wasan na karawar farko ya kasance.

· Anzhi Makhachkala 0 - 0 Newcastle

· Steaua Buchuresti 1-0 Chelsea

· Tottenham 3-0 Inter

· Viktoria Plzen 0-1 Fenerbahce

· VfB Stuttgart 0-2 Lazio

· Benfica 1-0 Bordeaux

· FC Basel 2-0 Zenit St P'sbg

· Levante 0-0 Rubin Kazan

Karin bayani