Kofin Duniya :Sakamakon wasannin Afrika

 hayatou da blatter
Image caption Blatter da Hayatou shugaban hukumar FIFA da CAF

A ranar Lahadinnan aka yi wasu wasannin neman zuwa gasar Kofin Duniya tsakanin kasashen Afrika.

Ga yadda wasannin guda tara suka kasance.

Tanzania 3 - 1 Morocco

Mozambique 0 - 0 Guinea

Lesotho 1 - 1 Zambia

Ethiopia 1 - 0 Botswana

Rwanda 1 - 2 Mali

Congo DR 0 - 0 Libya

Ghana 4 - 0 Sudan

Liberia 2 - 0 Uganda

Equatorial Guinea 4 - 3 Cape Verde Islands

A wasannin da aka yi a ranar Asabar 23 ga watan Maris kuwa guda 6 an yi nasara a guda 4 sauran 2 an tashi canjaras

Cameroon - Togo 2:1 Congo - Gabon 1:0 Nigeria - Kenya 1:1

Namibia - Malawi 0:1

Ivory Coast - Gambia 3:0

Karin bayani