Kofin Duniya : Wasannin neman shiga na Turai

fifa world cup
Image caption Kofin Duniya da za yi gasar daukansa a Brazil a 2014

A ranar Talatar nan za a cigaba da wasannin neman zuwa gasar Kofin Duniya na kwallon kafa a kasashen Turai.

Ga wasannin da lokutansu ;

Serbia v Scotland 19:30 ; Northern Ireland v Israel 19:45

R. of Ireland v Austria 19:45 ; Wales v Croatia 19:45

Montenegro v England 20:00 ; Armenia v Czech Rep. 16:00

Azerbaijan v Portugal 17:00 ; Estonia v Andorra 17:00

Turkey v Hungary 18:30 ; Ukraine v Moldova 19:00

Denmark v Bulgaria 19:15 Netherlands v Romania 19:30