An bayanna ranakun bude gasar wasannin Turai

Image caption Mehriban Uwar gidan Shugaban kasar azerbaijan ta bada sanarwar ranakun wasannin turai

Uwar gidan Shugaban kasar Azerbaijan kuma jagorar Baku 2015, Mehriban Aliyeva, ta bada sanarwa cewa za ayi bikin bude gasar wasannin Nahiyar Turai ranar Juma'a 12 ga watan Juli 2015, kuma za a rufe ranar Lahadi 28 ga watan Juli.

Rananakun bukukuwan budewar da rufewar sun samu ne daga amincewar Hukumomin wasannin kasashen Turai.

Da ya ke jawabi kan sanarwar Shugaba Patrick Hickey, ya ce suna da shiri na zahiri kan wasannin Turai.

Karin bayani