Barcelona ta ci Malaga

barclon ta ci malaga
Image caption Barcelona ta tsallake wasu hare hare da aka kai mata uku kafin ta samu nasarar cin kwallonta

Barcelona ta yi nasara akan Malaga da ci 1-0 a wasansu na biyu na gasar La Liga.

Adriano ne ya ci wa barcelona kwallonta a minti 44 da wasa.

Barcelona ce ta daya a tebur a wasanni biyu tana da maki 6 da kwallaye 8.

Atletico Madrid ta biyu da maki 6 kwallaye 7 sai Atletic Club ta uku mai maki 6 kwallaye3.

Malaga ta 19 ba ta da maki kuma ana binta kwallaye 3.

Osasuna ta karshen tebur ta 20