Zan sayo manyan yan wasa - Moyes

David Moyes
Image caption Moyes ya karyata nemani sayen Sami Khedira

Mai horar da Manchester United David Moyes yana da shirin daukar fitattun yan wasa a watan Janairu.

Moyes, ba shi da yakinin ko zai sake taya Leighton Baines.

Ganin Patrice Evra ya kai kimanin shekaru 32 da haihuwa.

Kungiyar na neman dan wasan tsakiya.

Amma ba zata kara tayin euro milyan 20 da ta yi wa Andrea Herrera na Athletic Bilbao ba.