Messi ya ci kwallo 3 a wasansu da Ajax

Image caption Lionel Messi

Lionel Messi ya zira kwallaye uku a wasan da Barcelona ta lallasa Ajax daci hudu da nema a gasar zakarun Turai.

Bajintar Messi na zuwa ne kwana guda bayan da abokin hamayyarsa Cristiano Ronaldo shima ya zira kwallaye uku wasan da Real Madrid ta doke Galatasaray.

Sakamakon wasanni gasar zakarun Turai:

Laraba, 18 ga watan Satumba

Rukunin E: Chelsea 1-2 FC Basel Schalke 04 3-0 Steaua Buch't

Rukunin F: Marseille 1-2 Arsenal Napoli 2-1 Bor Dortmund

Rukunin G: Atl Madrid 3-1 Zenit St P'sbg Aust Vienna 0-1 Porto

Rukunin H: AC Milan 2-0 Celtic Barcelona 4-0 Ajax

Talata, 17 ga watan Satumba:

Rukunin A: Man Utd 4-2 B Leverkusen Real Sociedad 0-2 Shakhtar Donetsk

Rukunin B: FC Copenhagen 1-1 Juventus Galatasaray 1-6 Real Madrid

Rukunin C: Benfica 2-0 Anderlecht Olympiakos 1-4 Paris SG

Rukunin D: Bayern Munich 3-0 CSKA Moscow Plzen 0-3 Man City

Karin bayani