Ivory Coast ta gayyaci Kolo Toure

Image caption Kolo Toure

An gayyaci Kolo Toure cikin tawagar 'yan kwallon Ivory Coast da za ta fuskanci Senegal a wasan neman gurbin zuwa gasar cin kofin duniya da za a buga a shekara ta 2014.

Dan wasan Liverpool mai shekaru 32, bai bugawa Ivory Coast ba tun a watan Maris.

An gayyaci dan kwallon St Etienne Max Gradel cikin tawagar 'yan kwallo 32.

Tawagar:

Masu tsaron gida: Boubacar Barry (Lokeren), Abdoul Karim Cisse (Africa Sports), Sylvain Gbohouo (Sewe Sport)

'Yan baya: Jean Akpa Akpro, Serge Aurier (both Toulouse), Arthur Boka (VfB Stuttgart), Benjamin Brou Angoua (Valenciennes), Soulemanye Bamba (Trabzonspor), Viera Diarrassouba (Caykur Rizespor), Kolo Toure (Liverpool), Didier Zokora (Trabzonspor)

'Yan tsakiya: Serey Die (Basel), Jean-Jacques Gosso Gosso (Genclerbirligi), Max Gradel (St Etienne), Didier Ya Konan (Hanover 96), Romaric (Bastia), Ismael Tiote (Newcastle United), Yaya Toure (Manchester City)

'Yan gaba: Wilfried Bony (Swansea City), Didier Drogba (Galatasaray), Gervinho (AS Roma), Salomon Kalou (Lille), Giovanni Sio (VfL Wolfsburg), Lacina Traore (Anzhi Makhachkala).

Karin bayani