Arsenal za ta kara da Chelsea

Arsenal Chelsea
Image caption Arsenal na kokarin bana ta lashe kofuna

Kungiyar Arsenal wacce take matsayi na daya a teburin Premier, za ta kara da Chelsea a gasar Capital One Cup, na kungiyoyi 16 da suka rage a gasar.

Wasannin da aka tsara fafatawa a Talatan nan, sun hada da karawa tsakanin Manchester United da Norwich City a filin wasa na Old Trafford dake Ingila.

Sauran wasanni sun hada da

Birmingham City vs Stoke City FC Burnley FC vs West Ham United Leicester City vs Fulham FC

Ranar Laraba 30 Oct

Newcastle United FC vs Manchester City Tottenham Hotspur vs Hull City

Laraba 6 Nov 2013

Sunderland vs Southampton