UEFA : Kungiyoyi takwas za su fafata

Image caption Messi ba zai buga wasan Barca da Milan ba

A yammacin ranar Talata za a buga wasanni takwas na gasar zakarun Turai, daga cikin hadda karawa tsakanin FC Basel ta kasar Switzerland da kuma kungiyar Chelsea ta Ingila.

Chelsea na bukatar a tashi canjaras ne don tsallakewa zuwa zagaye na biyu.

Sauran wasannin da za a buga;

Ajax v Barcelona Arsenal v Marseille Celtic v Milan Steaua Bucharest v FC Schalke Borussia Dortmund v Napoli Zenit St Petersburg v Atl├ętico Madrid FC Porto v FK Austria Vienna

Karin bayani