Bayanai daga BBC kan musayar 'yan kwallo

Asalin hoton, AP
Juan Mata da David Moyes a Old Trafford
A ranar 1 ga watan Junairu ne aka bude kasuwar musayar 'yan kwallo kuma za a rufe a ranar Juma'a 31 ga watan Junairu da karfe 11 na dare agogon GMT.
Dan wasan da aka siya mafi tsada shi ne Juan Mata da Manchester United ta siya daga Chelsea a kan fan miliyan 37.1.
Kungiyar Cardiff ce ta fi kowacce kungiyar sayen 'yan wasa, inda ta sayi 'yan wasa shida.
Wasu daga cikin 'yan wasan da aka saya:
31 ga watan Junairu:
Emmanuel Frimpong [Arsenal - Barnsley]
Lewis Holtby [Tottenham - Fulham] Aro
Aaron Hughes [Fulham - QPR]
Asalin hoton, Getty
Odemwingie ya koma Stoke a yayinda Kenwyne Jones ya koma Cardiff
Wilfried Zaha [Manchester United - Cardiff] Aro
Kurt Zouma [St Etienne - Chelsea] £12m
30 ga watan Junairu:
William Kvist [Stuttgart - Fulham] Aro
Alfred N'Diaye [Sunderland - Real Betis] Aro
Abdul Razak [Anzhi Makhachkala - West Ham] Aro
Ignacio Scocco [Internacional - Sunderland] Aro
Adel Taarabt [QPR - AC Milan]
Joseph Yobo [Fernebahce - Norwich]
29 ga watan Junairu:
Yohan Cabaye [Newcastle - Paris St-Germain] £19m
Luuk de Jong [Borussia Monchengladbach - Newcastle] Aro
28 ga watan Junairu:
Fabio da Silva [Manchester United - Cardiff]
Asalin hoton, Getty
Mohammed Salah ya koma Chelsea daga FC Basel
Kenwyne Jones [Stoke - Cardiff]
Peter Odemwingie [Cardiff - Stoke]
Sauran musayar:
Michael Essien [Chelsea - AC Milan]
David Ngog [Bolton - Swansea]
Mohamed Salah [Basel - Chelsea] £11m
Marco Borriello [Roma - West Ham]
Juan Mata [Chelsea - Man Utd] £37.1m
Antonio Nocerino [AC Milan - West Ham]
Jo Inge Berget [Molde - Cardiff]
Lacina Traore [Monaco - Everton]
Josh McEachran [Chelsea - Wigan] Loan