Uefa ta amince da sabuwar gasa a 2018

Hakkin mallakar hoto AP
Image caption Shugaban Uefa Greg Dyke na ganin gasar za ta kayatar

Hukumar kwallon kafa ta Turai, Uefa ta amince da sabuwar gasar kwallon kafa ta tsakanin kasashen nahiyar me suna League of Nations.

Za a fara gasar wadda ta zama ta uku bayan ta kofin duniya da ta kofin kasashen Turai a watan Satumba na 2018.

Har yanzu hukumar ta Uefa kammala shirin yadda gasar za ta kasance amma dai za ta kunshi rukuni-rukuni guda hudu.

Gasar za ta maye gurbin yawancin wasannin sada zumunta na kasashen Turai.

Karin bayani