Adam Lallana na shirin komawa Liverpool

Hakkin mallakar hoto AFP

Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool na gab da sa hanu da dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Southhampton Adam Lallana akan kudi fam miliyan 25

A makon gobe ne ake a ran Liverpool za ta yi shellar isowar dan wasan zuwa kulob din.

Lallana me shekaru 26, ya kamala gwaje-gwajen duba lafiyasa kafin ya koma taka leda a Liverpool .

Liverpool ta rika zawarcin dan wasan tsakiya na Ingila kafin a soma gasar kwalon kafa ta duniya sai dai ba su cimma matsaya ba, ko da yake sun sake komawa kan teburin tattaunawa bayan ya daga Brazil