Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Hakkin mallakar hoto AFP

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a yau Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai.

08:20: ababbakhasihewwergweqrbwoihw90qrwjdw oihe298iuyhern

Hakkin mallakar hoto AP

08:15 An tafi hutun rabin lokaci a wasan Real Madrid da Barcelona. Messi ne ya raba gaddama.

08:10 Wilshere ba zai buga wasan Arsenal ba saboda rauni amma akwai Ozil da Giroud da su za a soma fafatawa. Chamberlain na kan benji.

08:00: Yau ake wasanni 10 a gasar Premiership ta Ingila. Manyan wasanni su ne

  • Manc vs Liver
  • Arsenal vs South