Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

09:15 Nan na kawo karshen shirin sai makwo mai zuwa.

09:12 Wasannin Premier makwo na uku Lahadi 23 Agusta

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 01:30 West Bromwich Albion FC vs Chelsea FC
 • 04:00 Watford vs Southampton FC
 • 04:00 Everton FC vs Manchester City

09:07 Kano Pillars za ta kara da Nasarawa United a gasar Premier Nigeria wasan makwo na 25 ranar Lahadi. http://bbc.in/1U76ZjU

09:05 Wasannin gasar Premier makwo na 25 Lahadi 23 Agusta

 • Enyimba vs FC Taraba
 • Bayelsa United vs Sharks
 • Lobi Stars vs FC Ifeanyiubah
 • Akwa United vs Giwa FC
 • Rangers vs Dolphins
 • Sunshine Stars vs El-Kanemi
 • Warri Wolves vs Wikki
 • Abia Warriors vs Heartland
 • Kwara United vs Shooting Stars
 • Kano Pillars vs Nasarawa United

09:00 Wasannin Portugal SuperLiga makwo na biyu Lahadi 23 Agusta

 • 05:00 Boavista FC vs Tondela
 • 05:00 CD NACIONAL FUNCHAL vs U. Madeira
 • 05:00 Vitoria Guimaraes vs Os Belenenses
 • 05:00 GD Estoril vs Moreirense FC
 • 07:15 FC Arouca vs SL Benfica

08:58 Wasannin Holland Eredivisie League makwo na uku Lahadi 23 Agusta

Hakkin mallakar hoto Getty

 • 11:30 PEC Zwolle vs FC Twente Enschede
 • 01:30 ADO Den Haag vs FC Utrecht
 • 01:30 AZ Alkmaar vs Willem II Tilburg
 • 01:30 NEC Nijmegen vs Ajax Amsterdam
 • 03:45 Feyenoord Rotterdam vs Vitesse Arnhem

08:56 Wasannin French League makwo na uku Lahadi 23 Agusta

 • 01:00 Lille OSC vs FC Girondins de Bordeaux
 • 04:00 Lorient vs Saint Etienne
 • 08:00 Olympique de Marseille vs ES Troyes AC

08:54 Wasannin German Bundesliga makwo na biyu Lahadi 23 Agusta

 • 02:30 FC Ingolstadt 04 vs BV Borussia Dortmund
 • 04:30 Borussia Monchengladbach vs FSV Mainz 05

08:50 Wasannin Italian Calcio League Serie A makwo na farko Lahadi 23 Agusta

Hakkin mallakar hoto Getty

 • 05:00 Juventus FC vs Udinese Calcio
 • 07:45 Internazionale vs Atalanta
 • 07:45 Empoli vs AC Chievo Verona
 • 07:45 UC Sampdoria vs Carpi
 • 07:45 U.S. Citta di Palermo vs Genoa
 • 07:45 ACF Fiorentina vs AC Milan
 • 07:45 Frosinone Calcio vs Torino FC
 • 04:45 US Sassuolo Calcio vs SSC Napoli

08:47 Wasannin Spanish League Primera makwao na 1 Lahadi 23 Agusta

 • 05:30 Athletic de Bilbao vs FC Barcelona
 • 07:30 Sporting Gijon vs Real Madrid CF
 • 09:00 Levante vs Celta de Vigo
 • 09:30 Real Betis vs Villarreal CF

08:45 Wasannin CAF Champions League Lahadi 23 Agusta

Hakkin mallakar hoto no credit
 • 06:00 Al-Hilal - Sudan vs TP Mazembe - Congo, The Democratic Republic Of The Groups
 • 09:30 Moghreb Tetouan - Morocco vs Smouha - Egypt Groups

African Confederation Cup 2015

 • 01:30 Stade Malien de Bamako - Mali vs E.S. Sahel - Tunisia Groups
 • 05:30 CS Sfaxien - Tunisia vs Al Zamalek - Egypt

07:58 Sakamakon wasu wasannin La Liga makwon farko

 • RCD Espanyol 1 : 0 Getafe CF Week: 1
 • Deportivo La Coruna 0 : 0 Real Sociedad

07:42 Barcelona za ta fara kare kofin La Liga na bara da ta lashe a kakar wasannin bana ranar Lahadi. http://bbc.in/1Lr6AJK

Hakkin mallakar hoto AFP

07:16 Manchester United ta tashi karawa tsakaninta da Newcastle babu ci a gasar Premier wasan makwo na uku da suka yi a Old Trafford http://bbc.in/1LphM6J

06:35 Sakamakon wasannin English League Div. 1 makwo na hudu

Hakkin mallakar hoto Getty
 • Leeds United FC 1 : 1 Sheffield Wednesday
 • Reading FC 0 : 0 Milton Keynes Dons
 • Queens Park Rangers 4 : 2 Rotherham United
 • Preston North End 1 : 2 Ipswich Town FC
 • Burnley FC 1 : 0 Brentford
 • Middlesbrough 0 : 1 Bristol City FC
 • Charlton Athletic FC 2 : 1 Hull City
 • Fulham FC 1 : 1 Huddersfield Town
 • Bolton Wanderers 1 : 1 Nottingham Forest FC
 • Brighton & Hove Albion 1 : 0 Blackburn Rovers FC

06:21 Hukumar kwallon kafar Nigeria za ta tsayar da ranar da za a buga wasan karshe na cin kofin kalubalen kasar wato Confederation Cup.

A wasan maza za a yi ne tsakanin Lobi Stars ta Makurdi da kuma Akwa United ta Uyo.

A wasan Mata kuwa Bayelsa Queens ce ta Yenagoa za ta kara da Sunshine Queens ta Akure.

06:11 Dan kwallon Kano Pillars Gambo Muhammad ya murmure daga raunin da ya ji har ma ana sa ran zai buga wa Kano Pillars gasar Premier wasan mako na 25 da za ta karbi bakuncin Nasarawa United a Sani Abacha ranar Lahadi 23 ga watan Agusta.

'Yan fashi da makami a Abaji suka tare Kano Pillars a kan hanyarsu ta zuwa Owerri inda kuma aka raunata wasu 'yan wasan daga cikinsu http://bbc.in/1ELvb4r

Hakkin mallakar hoto kano pillars twitter

05:50 Sakamakon wasannin Scotland Premier League makwo na biyar.

Hakkin mallakar hoto sns group

Dundee United FC 1 : 3 Celtic

St. Johnstone 2 : 1 Motherwell FC

Aberdeen 2 : 0 Dundee F C

Hearts 3 : 0 Partick Thistle

Inverness C.T.F.C 0 : 2 Hamilton

Kilmarnock 0 : 4 Ross County

05:42

Lewis Hamilton ne ya lashe tseren motaci ta Belgium Grant Prix. Hamilton matukin motar Mercedes ya kammala gasar a 1:48.908 sai Nico Rosberg shi ma matukin Mercedes ya kammala tseren a mataki na biyu.

Valtteri Bottas's Williams ne na uku a gasar, yayin da Lotus's Romain Grosjean ya yi na shi kuwa Sebastian Vettel matukin Ferrari ya kare tseren a matsayi na tara a gasar.

05:20 Wasannin gasar Faransa makwo na uku Asabar 22 ga watan Agusta.

Hakkin mallakar hoto AP

Olympique Lyonnais'12 Nabil Fekir

07:00 Bastia vs- Guingamp Week: 3

07:00 GFCO Ajaccio vs Angers Week: 3

07:00 Toulouse FC vs AS Monaco FC Week: 3

07:00 Nantes vs Stade de Reims Week: 3

07:00 OGC Nice vs Caen

05:15 Kwallon da Hoffenheim ta ci Bayern Munich ta shiga cikin tarihin kwallon da aka zura a raga a kankanin lokaci da fara tamaula.

Kevin Volland ne ya ci kwallon a dakika tara da fara gasar Bundesliga, sai dai kuma Munich ta farke kwallo ta hannun Thomas Muller sauran minti hudu a je hutun rabin lokaci.

Voland ya yi kan-kan-kan da Karim Bellarabi na Bayern Leverkusen wanda ya ci Borussia Dortmund a dakika tara da fara wasa a kakar wasan bara. Munich ce ta lashe karawar da ci 2-1.

Hakkin mallakar hoto epa

05:07 Sakamakon wasannin Bundesliga da aka kammala Asabar 22 ga watan Agusta

 • TSG Hoffenheim 1 : 2 Bayern Munich
 • Schalke 04 1 : 1 Darmstadt
 • Eintracht Frankfurt 1 : 1 FC Augsburg
 • FC Koln 1 : 1 VfL Wolfsburg
 • Hannover 96 0 : 1 Bayer 04 Leverkusen

05:00 Za a fara gasar Serie A ta Italiya 2015-16 Asabar 22 ga watan Agusta makwon farko.

Hakkin mallakar hoto AFP
 • Hellas Verona FC vs AS Roma
 • SS Lazio vs- Bologna FC

04:56 Sakamakon wasannin Premier makwo na uku

 • Man Utd 0 - 0 Newcastle
 • Crystal Palace 2 - 1 Aston Villa
 • Leicester 1 - 1 Tottenham
 • Norwich 1 - 1 Stoke
 • Sunderland 1 - 1 Swansea
 • West Ham 3 - 4 Bournemouth

04:50 Justin Gatlin da Usain Bolt sun kai wasan daf da karshe a tseren mita 100 da ake yi a wasannin tsalle-tsalle da guje-guje ta duniya da ake yi a Beijing.

Gatlin dan Amurka ya kammala a dakika 9.83, yayin da Bolt dan Jamaica ya karasa tseren a 9.96.

Hakkin mallakar hoto AFP

04:29 'Yan wasan da Barcelona ta dauka a 2015-16

 • Aleix Vidal Spain Sevilla FC
 • Arda Turan Spain Atlético Madrid

04:28 'Yan wasan da Athletico Madrid ta sayo a 2015-16.

Hakkin mallakar hoto Getty
 • Luciano Vietto daga Villarreal CF
 • Jackson Martínez daga FC Porto
 • Óliver Torres daga FC Porto ya dawo daga aro
 • Thomas Partey daga UD Almería ya dawo daga aro
 • Yannick Ferreira Carrasco daga AS Monaco
 • Stefan Savi? daga ACF Fiorentina
 • Filipe Luís daga Chelsea F.C.
 • Bernard Mensah daga Vitória S.C.

04:21 'Yan wasan da Valencia ta dauko a 2015-16

 • João Cancelo daga Benfica
 • André Gomes daga Benfica
 • Rodrigo Moreno daga Benfica
 • Álvaro Negredo daga Manchester City F.C.
 • Santi Mina daga Celta Vigo
 • Zakaria Bakkali Netherlands PSV Eindhoven
 • Danilo Barbosa daga S.C. Braga aro
 • Mathew Ryan daga Club Brugge KV

03:58 Ra'ayoyin da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook

Abubakar Babanrabi Sarina: Wasa tsakanin Tottenham da leicester city Allah ya ba mai rabo sa'a up Man City

Shu'aibu Idris Kofar-fada Bulangu: Toh ba'a san maci tuwo ba dai sai miya ta kare, amma muna fatan dai ayi wuju-wuju da Tottenham kamar daci 2-0. Up Arsenal

Salihu Usman Csk: Kowa ya iya Allonsa sa sai wanke akwai maza a gaban ku up man u

Abdulkareem Abubakar Bunza: Wasa tsakanin Leicester da Tottenham kuwa Tottenham ce zata lashe. up Man u

03:53 An je hutun rabin lokaci a gasar Premier wasannin makwo na uku.

 • Crystal Palace 0 - 0 Aston Villa
 • Leicester 0 - 0 Tottenham
 • Norwich 1 - 1 Stoke
 • Sunderland 0 - 1 Swansea
 • West Ham 0 - 2 Bournemouth

03:46 'Yan wasan da Sevilla ta dauka a bana 2015-16

Hakkin mallakar hoto sevillafc.es
 • Michael Krohn-Dehli daga Celta de Vigo
 • Gaël Kakuta daga Chelsea FC
 • Adil Rami daga AC Milan
 • Yevhen Konoplyanka daga Dnipro Dnipropetrovsk
 • Sergio Escudero daga Getafe
 • Steven N'Zonzi daga Stoke City
 • Ciro Immobile daga Borussia Dortmund Aro
 • Mariano Ferreira daga FC Bordeaux

03:40 'Yan wasan da Real Madrid ta dauka a bana 2015-16

Hakkin mallakar hoto AP
 • Casemiro daga FC Porto ya dawo daga Aro
 • Lucas Vázquez daga RCD Espanyol
 • Marco Asensio daga RCD Mallorca
 • Danilo daga FC Porto
 • Denis Cheryshev daga Villarreal CF ya dawo daga aro
 • Kiko Casilla daga RCD Espanyol
 • Mateo Kovacic daga Inter Milan

03:25 Wasannin Bundesliga makwo na biyu Asabar 22 ga watan Agusta

Hakkin mallakar hoto Getty
 • Hannover 96 0 : 1 Bayer 04 Leverkusen
 • FC Koln 1 : 0 VfL Wolfsburg
 • Eintracht Frankfurt 0 : 1 FC Augsburg
 • Schalke 04 0 : 1 Darmstadt
 • TSG Hoffenheim 1 : 1 Bayern Munich

03:20 Mo Farah ya kare kambunsa a tseren mita 10,000 da ake yi a gasar wasannin tsalle-tsalle da guje-guje ta duniya da ake yi a Beijin. Ya kuma lashe tseren ne a dakika 54.15. Yayin da Geoffrey Kamworor ya yi na biyu Paul Tanui ya kammala a mataki na uku.

Hakkin mallakar hoto GETTY IMAGES

03:07 Za a ci gaba da wasannin La Ligar Spaniya da aka fara a ranar Juma a, lokutan wasannin dai-dai da agogon Nigeria da Niger.

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 05:30 Deportivo La Coruna vs Real Sociedad Week: 1
 • 05:30 RCD Espanyol vs Getafe CF Week: 1
 • 07:30 Atletico de Madrid vs Las Palmas Week: 1
 • 09:30 Rayo Vallecano vs Valencia C.F

03:05 Wasannin CAF Champions League 2015 idan an jima

Hakkin mallakar hoto AFP

El Eulma - Algeria vs- El Merreikh - Sudan

African Confederation Cup

 • Orlando Pirates - South Africa vs AC Leopards - Congo Groups
 • Esperance Sportive de Tunis - Tunisia vs Al Ahly - Egypt

02:15 Ga wasannin makwo na uku na gasar Premier da za a buga Asabar 22 ga watan Agusta.

 • Leicester City vs Tottenham Hotspur
 • Sunderland vs Swansea City
 • West Ham United vs Bournemouth FC
 • Crystal Palace FC vs Aston Villa
 • Norwich City vs Stoke City FC

02:05 Ana buga wasa tsakanin Manchester United vs Newcatle a Old Traford 0-0