Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

08:48 Gasar Premier Nigeria mako na 29 Lahadi 13 ga watan Satumba

 • Sharks FC vs Ifeanyi Uba
 • Taraba FC vs Giwa FC
 • Enyimba Aba vs Dolphins FC
 • Lobi Stars vs Wikki Tourists
 • Akwa United vs Heartland FC
 • Enugu Rangers vs Shooting Stars FC
 • Sunshine Stars vs Nasarawa United FC
 • Warri Wolves vs Kwara United
 • Kano Pillars vs Abia Warriors FC

08:22 Italian League Serie A mako na uku Lahadi 13 ga watan Satumba

 • 11:30 Hellas Verona FC vs Torino FC
 • 02:00 Empoli vs SSC Napoli
 • 02:00 UC Sampdoria vs Bologna FC
 • 02:00 U.S. Citta di Palermo vs Carpi
 • 02:00 US Sassuolo Calcio vs Atalanta
 • 05:00 SS Lazio vs Udinese Calcio
 • 07:45 Internazionale vs AC Milan

08:19 Spanish La Liga mako na uku Lahadi 13 Satumba

 • 11:00 Granada CF vs Villarreal CF
 • 03:00 Athletic de Bilbao vs Getafe CF
 • 05:15 Celta de Vigo vs Las Palmas
 • 07:30 Malaga CF vs SD Eibar
Hakkin mallakar hoto Getty

08:17 English Premier League mako na 5 Lahadi 13 Satumba

 • 01:30 Sunderland vs Tottenham Hotspur
 • 04:00 Leicester City vs Aston Villa

08:12 African Confederation Cup Lahadi 13 ga watan Satumba

 • 03:30 AC Leopards de Dolisie - Congo vs CS Sfaxien - Tunisia Groups
 • 07:30 Al Zamalek - Egypt vs- Orlando Pirates - South Africa
Hakkin mallakar hoto AFP

08:10 Cristiano Ronaldo ya kafa tarihin dan wasan da yafi ci wa Real Madrid kwallaye, bayan da ya zura biyar a ragar Espanyol a gasar La Liga wasan mako na uku da suka yi a ranar Asabar.

Ronaldo yanzu haka ya ci kwallaye 230 jumulla, a inda ya dara Raul wanda ya ci 228 a tarihin wasannin da ya buga wa Real Madrid.

Haka kuma shi ne dan kwallo na hudu a tarihin ‘yan wasan da suka fi zazzaga kwallaye a raga a gasar ta La Liga.

Hakkin mallakar hoto AFP

07:58 Jamus German Bundesliga 1st Div.

 • Bayern Munich 2 : 1 FC Augsburg
 • Bayer 04 Leverkusen 0 : 1 Darmstadt
 • Hertha Berlin 2 : 1 VfB Stuttgart
 • FC Ingolstadt 04 0 : 0 VfL Wolfsburg
 • Eintracht Frankfurt 6 : 2 FC Koln

07:55 CAF Champions League 2015

 • TP Mazembe Congo 5 : 0 Moghreb Tetouan Morocco
 • Smouha Egypt 1 : 1 Al-Hilal Sudan

07:48 Tawagar kwallon kafar Mata ta Super Falcons ta yi rashin nasara a hannun Ivory Coast da ci 2-1 a gasar wasannin Afirka wato All Afrircan Games da ake yi a Congo.

05:03 Sakamakon wasannin Premier mako na 5 da aka buga Asabar

 • Everton 3 - 1 Chelsea
 • Arsenal 2 - 0 Stoke
 • Crystal Palace 0 - 1 Man City
 • Norwich 3 - 1 Bournemouth
 • Watford 1 - 0 Swansea
 • West Brom 0 - 0 Southampton
Hakkin mallakar hoto theNFF Twitter

04:34 Tawagar Nigeria ta matasa 'yan kasa da 23 sun tashi wasa 1-1 da ta Senegal a gasar wasan kwallon kafa ta maza da ake yi a gasar wasannin Afirka da ake cewa All African Games.

04:15 Everton ta doke Chelsea da ci 3-1 a gasar Premier wasan mako na 5 da suka kara a Goodison Park ranar Asabar. http://bbc.in/1ghLX4R

Hakkin mallakar hoto AP

03:35 Roger Federer zai kara da Novak Djokovic a wasan karshe na cin kofin US Open a ranar Lahadi.

Federer ya kai wasan karshe ne bayan da ya doke Stan Wawrinka da ci 6-4 6-3 6-1.

Shi kuwa Djokovic ya yi waje da mai rike da kofin bara ne Marin Cilic da ci 6-0 6-1 6-2.

Wannan shi ne karon farko da Federer zai buga wasan karshe a US Open tun 2009.

03:31 Arsenal 1 vs Stoke City 0

Hakkin mallakar hoto Getty

03: 23 Justin Gatlin ya zamo zakara a tseren mita 100 a wasannin tsalle-tsalle da guje-guje wato a Diamond League da aka kammala.

Femi Ogunode na Qatar ne ya yi na biyu sai Jimmy Vicaut na Faransa da ya kammala tseren a mataki na uku.

Usain Bolt mai rike da kambun tseren mita 100 dana 200 bai shiga gasar ba, saboda hutun shekarar kakar wasan bana da yake yi domin ya yi shirin tunkarar gasar wasannin Olympic a 2016 a Rio, Brazil.

02:21 Arsenal vs Stoke City

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan Arsenal: 33 Cech 24 Bellerín 05 Gabriel 06 Koscielny 18 Monreal 34 Coquelin 19 Cazorla 16 Ramsey 11 Özil 17 Sánchez 14 Walcott

Masu jiran kar ta kwana: 02 Debuchy 03 Gibbs 08 Arteta 12 Giroud 13 Ospina 15 Oxlade-Chamberlain 28 Campbell

'Yan wasan Stoke City: 01 Butland 02 Bardsley 20 Cameron 05 Muniesa 03 Pieters 15 Van Ginkel 06 Whelan 22 Shaqiri 18 Diouf 10 Arnautovic 11 Joselu

Masu jiran kar ta kwana: 07 Ireland 12 Wilson 21 Sidwell 24 Given 25 Crouch 26 Wollscheid 27 Krkic

Alkalin wasa: Jonathan Moss

02:10 Crystal Palace vs Manchester City

Hakkin mallakar hoto Reuters

Idan har Raheem Sterling ya buga wa Manchester City kwallo a yau, shi ne wasa na 100 da zai yi a Premier, kuma zai zama dan kwallo na 10 da zai buga wasanni 100 yana kasa da shekara 21 da haihuwa. An haifi Raheem Sterling ranar 8 ga watan Disamba, 1994 a Kingston, Jamaica

01:33 An je hutun rabin lokaci Everton 2 vs Chelsea 1

01:27 English League Div. 1 mako na 6

 • An je hutun rabin lokaci Queens Park Rangers 0 : 0 Nottingham Forest FC
 • 03:00 Preston North End vs Derby County FC
 • 03:00 Charlton Athletic FC vs Rotherham United
 • 03:00 Brighton & Hove Albion vs Hull City
 • 03:00 Leeds United FC vs Brentford
 • 03:00 Cardiff City vs Huddersfield Town
 • 03:00 Middlesbrough vs Milton Keynes Dons FC
 • 03:00 Birmingham City FC vs Bristol City FC
 • 03:00 Bolton Wanderers vs Wolverhampton Wanderers FC
 • 03:00 Burnley FC vs Sheffield Wednesday FC

01:22 Everton 2 vs Chelsea 1

01:15 Golan Manchester United, David De Gea ya sake sanya hannu a sabon kwataragin shekaru hudu da kulob din. http://bbc.in/1illyVz

01:12 Holland Eredivisie League mako na 5.

 • 05:30 De Graafschap vs AZ Alkmaar
 • 05:30 Roda JC Kerkrade vs NEC Nijmegen
 • 06:45 FC Twente Enschede vs Ajax Amsterdam
 • 07:45 SC Cambuur vs PSV Eindhoven
 • 07:45 PEC Zwolle vs SBV Excelsior

01:10 Wasannin damben gargajiya da aka yi ranar Juma'a a gidan damben Ali Zuma dake Dei-Dei A Abuja Nigeria.

An fara wasa tsakanin Shagon Autan Tuwo daga Arewa da Matawallen Kwarkwada daga Kudu, kuma turmi uku suka yi babu kisa.

Shi ma damben Shagon Dogon Jafaru daga Kudu da Shagon Garkuwan Musan Kaduna turmi uku suka yi babu kisa, duk da cewar wasan ya zo da takaddama.

A takawar farko Shagon Garkuwa ya kashe Dogon Jafaru, amma sai ya bisa har kasa da naushi, alkalin wasa ya ce su sake wasan.

A takawa ta biyu Dogon Jafarau ya kashe Garkuwa aka raba wasan

Wasan karshe an yi ne tsakanin Shagon Autan Faya daga Kudu da Shagon Garba Dan Malumfashi, shi ma turmi uku suka yi babu kisa.

01:06 Everton 2 vs Chelsea 0

01:05 French League mako na 5

 • 04:00 Olympique Lyonnais vs Lille OSC
 • 07:00 ES Troyes AC vs Caen
 • 07:00 Montpellier HSC vs Saint Etienne
 • 07:00 Toulouse FC vs Stade de Reims
 • 07:00 OGC Nice vs Guingamp
 • 07:00 Lorient vs Angers

01:02 Everton 1 vs Chelsea 0

12:53 An bai wa dan kwallon Swansea City, Andre Ayew kyautar dan wasan da yafi kowanne nuna bajinta a gasar Premier a watan Agusta. http://bbc.in/1UNAUhi

Hakkin mallakar hoto Getty

12:43 CAF Champions League 2015

Hakkin mallakar hoto no credit
 • 02:30 Smouha - Egypt vs Al-Hilal - Sudan Groups
 • 03:30 TP Mazembe - Jamhuriyar Congo vs Moghreb Tetouan - Morocco

African Confederation Cup 2015

 • 08:00 Al Ahly - Egypt vs Stade Malien de Bamako - Mali
 • 08:00 E.S. Sahel - Tunisia vs Esperance Sportive de Tunis - Tunisia

12:38 Gasar Jamus Bundesliga mako na 4

 • 02:30 Bayern Munich vs FC Augsburg
 • 02:30 Hertha Berlin vs VfB Stuttgart
 • 02:30 Hannover 96 vs BV Borussia Dortmund
 • 02:30 FC Ingolstadt 04 vs VfL Wolfsburg
 • 02:30 Bayer 04 Leverkusen vs Darmstadt
 • 05:30 Eintracht Frankfurt vs FC Koln

12:33 Gasar Italian Serie A mako na 3

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 05:00 ACF Fiorentina vs Genoa CFC
 • 05:00 Frosinone Calcio vs AS Roma
 • 07:45 Juventus FC vs AC Chievo Verona

12:21 A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier kai tsaye da harshen Hausa. Wannan makon za mu kawo muku gasar mako na 5 ne a karawar da za a yi tsakanin Arsenal da Stoke City tare da gogayen naku Aminu Abdulkadir da Aliyu Abdullahi Tanko da kuma Mam'man Skeeper Tw. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 02:30 agogon Nigeria da Niger. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta a BBC Hausa Facebook da kuma gugul filas.

12:15 Gasar Spanish La Liga mako na uku.

Hakkin mallakar hoto Reuters
 • 03:00 RCD Espanyol vs Real Madrid
 • 05:15 Sporting Gijon vs Valencia C.F
 • 07:30 Atletico de Madrid vs FC Barcelona
 • 09:00 Real Betis vs Real Sociedad

12:08 Everton VS Chelsea

'Yan wasan Everton: 24 Howard 23 Coleman 05 Stones 06 Jagielka 32 Galloway 16 McCarthy 18 Barry 17 Besic 20 Barkley 09 Koné 10 Lukaku

Masu jiran kar ta kwana: 01 Robles 11 Mirallas 12 Lennon 14 Naismith 19 Deulofeu 21 Osman 25 Funes Mori

'Yan wasan Chelsea: 01 Begovic 02 Ivanovic 05 Zouma 26 Terry 28 Azpilicueta 12 Mikel 21 Matic 17 Pedro 04 Fàbregas 10 Hazard 19 Diego Costa

Masu jiran kar ta kwana: 09 Falcao 16 Nunes do Nascimento 18 Remy 22 Willian 24 Cahill 27 Blackman 36 Loftus-Cheek

Alkalin wasa: Andre Marriner

12:00 Yau za a ci gaba da gasar Premier wasannin mako na 5, bayan da aka dawo daga hutu.

 • 12:45 Everton FC vs Chelsea FC
 • 03:00 West Bromwich Albion FC vs Southampton
 • 03:00 Arsenal FC vs Stoke City FC
 • 03:00 Crystal Palace FC vs Manchester City
 • 03:00 Norwich City vs Bournemouth FC
 • 03:00 Watford vs Swansea City
 • 05:30 Manchester United vs Liverpool