Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

7:13 Jihar Kano ta lashe kofin kwallon kafa na guragu na bana wato Parasoccer bayan da ta ci jihar Osun da ci 5-1 a wasan da suka fafata ranar Asabar a Abuja, Nigeria.

6:48 Germany - Bundesliga

 • Bayern München 4 - 0 Köln
 • Bayer Leverkusen 4 - 3 Stuttgart
 • Hannover 96 1 - 2 Eintracht Franfurt
 • Mainz 05 1 - 3 Werder Bremen
 • Darmstadt 98 0 - 1 Wolfsburg

Italy - Serie A

Empoli 2 - 0 Genoa View events More info

6:45 Sakamakon wasanin Premier

 • Aston Villa1 - 2Swansea
 • Leicester1 - 0Crystal Palace
 • Norwich0 - 1West Brom
 • Stoke0 - 2Watford
 • West Ham2 - 1Chelsea

3:51 An je hutun rabin lokaci a La Liga Spaniya

Celta de Vigo 0 - 2 Real Madrid

3:50 An je hutun rabin lokaci a Championship

 • Bolton Wanderers 1 - 0 Leeds United
 • Brighton & Hov… 0 - 0 Preston North End
 • Charlton Athletic 0 - 1 Brentford
 • Huddersfield Town 1 - 1 Derby County
 • Hull City 2 - 0 Birmingham City
 • Nottingham Forest 0 - 0 Ipswich Town
 • Queens Park Ra… 0 - 0 Milton Keynes Dons
 • Wolverhampton … 1 - 0 Middlesbrough

3:49 An je hutun rabin lokaci a gasar Premier

 • Aston Villa 0 - 0 Swansea
 • Leicester 0 - 0 Crystal Palace
 • Norwich 0 - 0 West Brom
 • Stoke 0 - 1 Watford
 • West Ham 1 - 0 Chelsea

2:45 West Ham United vs Chelsea

Hakkin mallakar hoto PA

'Yan wasan West Ham United: 13 Adrián 12 Jenkinson 19 Collins 05 Tomkins 03 Cresswell 16 Noble 08 Kouyaté 28 Lanzini 27 Payet 10 Zárate 15 Sakho

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Randolph 09 Carroll 11 E Valencia 14 Obiang 21 Ogbonna 26 Jelavic 30 Antonio

'Yan wasan Chelsea: 01 Begovic 05 Zouma 24 Cahill 26 Terry 28 Azpilicueta 21 Matic 07 Ramires 22 Willian 04 Fàbregas 10 Hazard 19 Diego Costa

Masu jiran kar-ta-kwana: 06 Baba 08 Oscar 09 Falcao 12 Mikel 14 Traore 32 Amelia 36 Loftus-Cheek

Alkalin wasa: Jonathan Moss

2:40 Stoke City vs Watford

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan Stoke City: 01 Butland 08 Johnson 20 Cameron 26 Wollscheid 03 Pieters 16 Adam 06 Whelan 22 Shaqiri 27 Krkic 10 Arnautovic 11 Joselu

Masu jiran kar-ta-kwana: 07 Ireland 12 Wilson 14 Afellay 15 Van Ginkel 19 Walters 24 Given 25 Crouch

'Yan wasan Watford: 01 Gomes 02 Nyom 03 Britos 15 Cathcart 16 Aké 23 Watson 29 Capoue 22 Abdi 09 Deeney 21 Anya 24 Ighalo

Masu jiran kar-ta-kwana: 05 Prödl 08 Behrami 14 Paredes 17 Guédioura 19 Ibarbo 32 Diamanti 34 Arlauskis

Alkalin wasa: Martin Atkinson

2:37 Norwich City vs West Brom

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan Norwich City: 01 Ruddy 05 Martin 24 R Bennett 06 Bassong 12 Brady 22 Redmond 27 Tettey 08 Howson 16 Jarvis 14 Hoolahan 09 Mbokani Bezua

Masu jiran kar-ta-kwana: 02 Whittaker 07 Grabban 10 Jerome 13 Rudd 18 Dorrans 23 Olsson 28 O'Neil

'Yan wasan West Bromwich Albion: 13 Myhill 25 Dawson 23 McAuley 06 Evans 11 Brunt 29 Sessegnon 24 Fletcher 05 Yacob 14 McClean 33 Rondón 18 Berahino

Masu jiran kar-ta-kwana: 03 Olsson 04 Chester 08 Gardner 10 Anichebe 17 Lambert 19 McManaman 21 Lindegaard

Alkalin wasa: Kevin Friend

2:35 Leicester City vs Crystal Palace

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan Leicester City: 01 Schmeichel 17 Simpson 05 Morgan 06 Huth 28 Fuchs 11 Albrighton 04 Drinkwater 14 Kanté 15 Schlupp 26 Mahrez 09 Vardy

Masu jiran kar-ta-kwana: 02 de Laet 10 King 19 Kramaric 20 Okazaki 24 Dyer 32 Schwarzer 33 Inler

'Yan wasan Crystal Palace: 13 Hennessey 34 Kelly 04 Hangeland 06 Dann 03 Mariappa 07 Cabaye 18 McArthur 26 Sako 42 Puncheon 10 Bolasie 09 Campbell

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Speroni 08 Bamford 11 Zaha 15 Jedinak 22 Mutch 27 Delaney 28 Ledley

Alkalin wasa: Mike Dean

2:30 Aston Villa vs Swansea City

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan Aston Villa: 01 Guzan 21 Hutton 04 Richards 16 Lescott 18 Richardson 07 Bacuna 08 Gueye 19 J Ayew 40 Grealish 11 Agbonlahor 39 Gestede

Masu jiran kar-ta kwana: 15 Westwood 20 Traoré 23 Amavi 24 Sánchez 25 Gil 31 Bunn 33 Crespo

'Yan wasan Swansea City: 01 Fabianski 26 Naughton 33 Fernandez 06 Williams 03 Taylor 04 Ki Sung-yueng 08 Shelvey 10 Ayew 23 Sigurdsson 20 Montero 18 Gomis

Masu jiran kar-ta-kwana: 07 Britton 13 Nordfeldt 17 Éder 22 Rangel 24 Cork 27 Bartley 58 Barrow

Alkalin wasa: Neil Swarbrick

1:56 Muhawarar da kuke tafka wa a BBC Hausa Facebook

Sulaiyman Al-farouq: Hhmm Yau 'yan kato da gora kashin ku ya bushe domin West Ham United za su cinye ku da ci 3-0. Up Arsenal.

Abubakar Sa'ad Ganye: Mu kam duwatsun cikin ruwane mu bamu damu da gajimare ba, kuma fadan da babu ruwanka dadin kallo gareshi, sai dai muce Allah ya bai wa mai rabo sa'a_Up Madrid.

Said Muhammad Kumbotso: Da alamu Mourinho zai iya guduwa kowanne lokaci daga yanzu tunda yauma zai sha kaye. UP GUNNERS

Prince Yau Adamu Bulkachuwa: West ham ya kamata ku lallasa 'yan kato da gora domin suna cika baki up Gunners

1:45 Za a yi karawa ta biyu tsakanin Ghana da Ivory Coast a ranar 30 ga watan Oktoba a filin wasa na Robert Champroux in Abidjan, a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 'yan wasan dake taka leda a gida da Rwanda za ta karbi bakunci a shekarar 2016.

Hakkin mallakar hoto Ghanafatwitter

A kuma ranar Labara ce tawagar Ghana da ta kunshi 'yan wasa 20 da jami'ai za su isa garin Abidjan domin karawa a wasan.

1:35 Kociyan tawagar matasa 'yan kasa da shekaru 17 ta Nigeria, Emmanuel Amuneke ya umarci 'yan wasa da su zage damtse domin kare kofin duniya da yake hannun Nigeria.

Hakkin mallakar hoto thenfftwitter

Kocin ya fadi haka ne bayan da Croatia ta ci Nigeria 2-1 a karawar da suka yi a ranar Juma'a a Chile. Amuneke ya ce duk da Nigeria ta kai wasan zagaye na biyu, ya kamata da kada su sake yin sakaci domin da zarar an cika a wasan zagaye na biyu to gida za ka dawo kai tsaye.

Nigeria ta ci Amurka 2-0 a wasan farko na cikin rukuni, sannan ta ci Chile 5-1.

1:25 Dan Damben bokisin din Bristol Lee Haskins ya ce ya dade yana mafarkin ya yi dambe a Las Vegas, kuma ya kagu ya buga karawar da zai yi domin lashe kambun bantamweight.

Hakkin mallakar hoto Getty

Lee Haskins zai dambata da zakaran kambun IBF ajin bantamweight Randy Caballero a ranar 21 ga watan Nuwamba.

1:15 Dan kwallon tennis Jamie Murray zai kawo karshen wasa da suke tare da John Peers a kwallon tennis ta 'yan wasa bi-biyu a karshen kakar wasannin ban.

Hakkin mallakar hoto Getty

Murray din zai koma yin wasa tare da dan kasar Brazil, Bruno Soares. Murray da Peers sun yi wasa tare tsawon shekaru uku, sun kuma dauki kofi a tare a Brisbane da kuma Hamburg, sannan suka yi na biyu a gasar Wimledon da ta US Open

12:56 Muhawarar da kuke tafka wa a BBC Hausa Facebook

Chiroma Hadi Khan Jallo: West Ham sun samu nasara a kan Arsenal da Liverpool da Manchester City. Ko yaya za ta kaya a yau?

Abdullahi Mukhtar Said: Ina tausaya muku 'yan West Ham, domin kuwa yau Chelsea za ta nuna muku ba sani ba sabo.

Mubarak Arafat Jibril: To wasa dai gashi nan za a yi amma ba a san maci tuwo ba sai miya ta kare aci kowa up Man U.

Jibreel Almustapha Gusau: Ina fatar West ham United ta lallasa Chelsea da ci uku da nema. UP GUNNERS !

12:50 Jihar Borno ta doke Katsina da ci 4-1 a gasar wasan kwallon guragu a wasan neman takaki na uku na gasar cin kofin kwallon guragu domin tunawa da ranar cutar shan inna wato Polio.

Za a buga wasan karshe a ranar Asabar da yammaci tsakanin jihar Kano da Osun a katafaren filin wasa na Abuja, Nigeria.

12:35 FIFA U-17 World Championship

 • 8:00 Belgium vs Ecuador
 • 8:00 Honduras vs Mali
 • 11:00 Argentina vs Australia
 • 11:00 Germany vs Mexico

12:30 Spain - Primera División

Hakkin mallakar hoto AFP

 • 3:00 Celta de Vigo vs Real Madrid
 • 5:15 Granada vs Real Betis
 • 7:30 Sevilla vs Getafe
 • 9:05 Málaga vs Deportivo La Coruna

Netherlands - Eredivisie

 • 5:30 Willem II vs Heerenveen
 • 6:45 De Graafschap vs Heracles
 • 6:45 Twente vs PSV
 • 7:45 Roda JC 19 : 45 Excelsior

Scotland - Premiership

 • 3:00 Aberdeen vs Motherwell
 • 3:00 Dundee vs Kilmarnock
 • 3:00 Heart of Midlo. vs Ross County
 • 3:00 Inverness CT vs St. Johnstone
 • 3:00 Partick Thistle vs Hamilton Acade

12:20 Germany - Bundesliga

 • 2:30 Bayern München vs Köln
 • 2:30 Bayer Leverkusen vs Stuttgart
 • 2:30 Hannover 96 vs Eintracht Franfurt
 • 2:30 Mainz 05 vs Werder Bremen
 • 2:30 Darmstadt 98 vs Wolfsburg
 • 5:30 Ingolstadt vs Hertha BSC

Italy - Serie A

 • 5:00 Carpi vs Bologna
 • 7:45 Palermo vs Internazionale
 • 2:00 Empoli vs Genoa

12:15 England - Championship

 • 12:30 Blackburn Rovers vs Burnley
 • 1:30 Fulham vs Reading
 • 3:00 Bolton Wanderers vs Leeds United
 • 3:00 Brighton & Hoves vs Preston North End
 • 3:00 Charlton Athletic vs Brentford
 • 3:00 Huddersfield Town vs Derby County
 • 3:00 Hull City vs Birmingham City
 • 3:00 Nottingham Forest vs Ipswich Town
 • 3:00 Queens Park Rangers vs Milton Keynes Dons
 • 3:00 Wolverhampton vs Middlesbrough

France - Ligue 1

 • 4:00 Lorient vs Rennes
 • 7:00 Angers vs Guingamp
 • 7:00 Gazélec Ajaccio vs Nice
 • 7:00 Montpellier vs Bastia

12:05 A shirinmu na sharhi da bayanai na gasar kofin Premier kai tsaye da harshen Hausa.

Hakkin mallakar hoto Getty

Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 10 a karawar da za a yi tsakanin West Ham United da Chelsea. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 2:30 agogon Nigeria da Niger.

Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na sada zumunta da muhawara wato BBC Hausa Facebook.

12:00 Gasar Premier Ingila wasannin mako na 10.

 • 3:00 West Ham United vs Chelsea
 • 3:00 Leicester City vs Crystal Palace
 • 3:00 Aston Villa vs Swansea City
 • 3:00 Stoke City vs Watford
 • 3:00 Norwich City vs West Bromwich
 • 5:30 Arsenal vs Everton