Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

 • Mohammed Abdu
 • BBC Hausa wasanni

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

8:25 Wasannin da za a cigaba a ranar Lahadi 01 Nuwamba

English Premier League mako na 11

 • 2:30 Everton FC vs Sunderland
 • 5:00 Southampton FC vs Bournemouth FC

Gasar Premier Nigeria wasannin mako na 36

 • Wikki vs Dolphins
 • Heartland vs Giwa FC
 • Shooting Stars vs FC Ifeanyiubah
 • Nasarawa Utd vs Sharks
 • Kwara Utd vs FC Taraba
 • Abia Warriors vs Enyimba
 • Wolves vs Bayelsa Utd
 • Sunshine Stars vs Lobi Stars
 • Rangers vs Akwa Utd
 • El-Kanemi vs Kano Pillars

Spanish League Primera mako na 10

 • 12:00 SD Eibar vs Rayo Vallecano
 • 4:00 RCD Espanyol vs Granada CF
 • 6:15 Sporting Gijon vs Malaga CF
 • 8:30 Real Betis vs

Italian Calcio League Serie A mako na 11

 • 12:30 ACF Fiorentina vs Frosinone Calcio
 • 3:00 Bologna FC vs Atalanta
 • 3:00 Udinese Calcio vs US Sassuolo Calcio
 • 3:00 Genoa CFC vs SSC Napoli
 • 3:00 Carpi vs Hellas Verona FC
 • 8:45 SS Lazio vs AC Milan

German Bundesliga mako na 11

 • 3:30 VfB Stuttgart vs Darmstadt
 • 5:30 Hamburger SV vs Hannover 96

French League 1st Div. mako na 12

 • 2:00 OGC Nice vs Lille OSC
 • 5:00 AS Monaco FC vs Angers
 • 9:00 vs Olympique de Marseille

Holland Eredivisie League mako na 11

 • 12:30 ADO Den Haag vs Feyenoord Rotterdam
 • 2:30 FC Utrecht vs FC Twente Enschede
 • 2:30 SC Heerenveen vs SC Cambuur
 • 4:45 AZ Alkmaar vs NEC Nijmegen

Portugal SuperLiga mako na 9

 • 5:00 Vitoria Setubal vs FC Arouca
 • 5:00 Rio Ave FC vs CD Nacional Funchal
 • 5:00 Academica De Coimbra vs Moreirense FC
 • 8:15 Boavista FC vs CS Maritimo

Belgium Jupiler League mako na 14

 • 2:30 Sint-Truidense VV vs Standard de Liege
 • 6:00 RSC Anderlecht vs Mouscron Peruwelz
 • 8:00 SV Zulte Waregem vs Kortrijk

Superleague Greece mako na 9

 • 1:00 Kerkyra vs Panionios Athens
 • 2:00 Asteras Tripolis FC vs PAOK FC
 • 4:15 Xanthi vs Panetolikos Agrinio
 • 4:15 PAS Giannina vs Panthrakikos FC Komotini
 • 6:30 Panathinaikos vs AEK Athens

Russian Premier League mako na 14

 • 12:00 Krylya Sovetov vs FK Krasnodar
 • 2:30 FC Anzhi vs FC Rubin Kazan
 • 5:00 FC Kuban Krasnodar vs Lokomotiv Moscow
 • 5:30 FC Spartak Moskva vs Ural Sverdlovsk Oblast

8:10 Real Madrid ta ci Las Palmas 3-1 a gasar La Liga wasan mako na 10 da suka kara a ranar Asabar a Santiago Bernabeu. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

7:30 Arsenal ta ci Swansea 3-0 a gasar Premier wasan mako na 11 da suka fafata a ranar Asabar a filin wasa na Liberty. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

4:51 An tafi hutu a wasannin gasar Premier

 • Crystal Palace 0 - 0 Man Utd
 • Man City 0 - 0 Norwich
 • Newcastle 0 - 0 Stoke
 • Swansea 0 - 0 Arsenal
 • Watford 1 - 0 West Ham
 • West Brom 1 - 0 Leicester

4:47 Za a buga wasannin daf da na kusa da karshe a FIFA U-17 World Championship Lahadi 1 ga watan Nuwamba

 • 8:00 Brazil vs Nigeria
 • 11:00 Croatia vs Mali

4:35 An buga wasan damben gargajiya a gidan damben Ali Zuma dake Dei-Dei a Abuja Nigeria. Sai dai dukkan wasannin da aka yi babu dan damben da aka kashe.

 • Shagon Inda daga Arewa da Shagon Matawallen Kwarkwada daga Kudu
 • Autan Faya daga Kudu da Shagon Shagon Alhazai daga Arewa
 • Shagon Bahagon Musa daga Arewa da Garkuwan Mai Caji Kudu
 • Bahagon Dakaki daga Kudu da Fijo daga Arewa

4:27 Jurgen Klopp ya fara cin wasansa na farko a gasar Premier, bayan da ya ci Chelsea 3-1 a karawar da suka yi a Stamford Bridge ranar Asabar. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

3:35 Swansea City vs Arsenal

'Yan wasan Swansea City: 01 Fabianski26 Naughton33 Fernandez06 Williams03 Taylor08 Shelvey04 Ki Sung-yueng10 Ayew23 Sigurdsson20 Montero18 Gomis

Masu jiran kar-ta-kwana: 07 Britton13 Nordfeldt17 Éder22 Rangel24 Cork27 Bartley58 Barrow

'Yan wasan Arsenal: 33 Cech24 Bellerín04 Mertesacker06 Koscielny18 Monreal34 Coquelin19 Cazorla28 Campbell11 Özil17 Sánchez12 Giroud

Masu jiran kar-ta-kwana: 02 Debuchy03 Gibbs05 Gabriel20 Flamini21 Chambers45 Iwobi49 Macey

Alkalin wasa: Kevin Friend

3:30 Manchester City vs Norwich City

'Yan wasan Manchester City: 01 Hart03 Sagna04 Kompany30 Otamendi11 Kolarov42 Y Touré25 Fernandinho15 Jesús Navas17 De Bruyne72 Iheanacho14 Bony

Masu jiran kar-ta-kwana: 06 Fernando07 Sterling13 Caballero20 Mangala26 Demichelis27 Roberts76 Garcia Alonso

'Yan wasan Norwich City: 01 Ruddy05 Martin24 R Bennett06 Bassong23 Olsson27 Tettey21 Mulumbu16 Jarvis08 Howson12 Brady10 Jerome

Masu jiran kar-ta-kwana: 02 Whittaker07 Grabban13 Rudd14 Hoolahan18 Dorrans22 Redmond28 O'Neil

Alkalin wasa: Robert Madley

3:25 Crystal Palace vs Manchester United

'Yan wasan Crystal Palace: 13 Hennessey02 Ward06 Dann27 Delaney34 Kelly07 Cabaye18 McArthur11 Zaha42 Puncheon10 Bolasie16 Gayle

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Speroni04 Hangeland08 Bamford14 Lee Chung-yong15 Jedinak26 Sako28 Ledley

'Yan wasan Manchester United: 01 de Gea36 Darmian12 Smalling17 Blind05 Rojo28 Schneiderlin31 Schweinsteiger08 Mata21 Herrera09 Martial10 Rooney

Masu jiran kar-ta-kwana: 16 Carrick18 Young20 Romero27 Fellaini35 Lingard38 Tuanzebe44 Pereira

Alkalin wasa: Mike Jones

3:05 Petra Kvitova za ta kara da Agnieszka Radwanska a wasan karshe a kwallon tennis ta WTA da za a yi a Singapore a ranar Lahadi.

A ranar Asabar ce Kvitova, mai shekaru 25, ta doke Maria Sharapova 6-3 7-6 (7-3) a wasan daf da karshe da suka yi a ranar Asabar.

Ita kuwa Radwanska, mai shekaru 26, doke Garbine Muguruza ta yi da ci 6-7 (5-7) 6-3 7-5.

Wannan shi ne karon farko da Radwanska za ta buga wasan karshe a gasar da ta halarta sau bakwai.

2:56 Zakaren tseren motoci Lewis Hamilton ya ce zai ci gaba da aiki tare da Mercedes, zai kuma ci gaba da fafata har zuwa shekaru bakwai masu zuwa.

Hamilton mai shekaru 30, ya lashe gasar tseren motoci ta duniya karo na uku da aka yi a Amurka a makon jiya.

Tun a baya an yi ta rade-radin cewar zai koma tukar motar Ferrari, sai dai kuma a watan Mayu ne ya sake tsawaita zamansa da Mercedes zuwa shekaru uku, wacce yarje-jeniyar za ta kare a 2018.

2:15 Shugaban kungiyar Leeds United dan kasar Italiya, Massimo Cellino ya ce zai sayar da wani kaso da ya mallaki ga magoya bayan kungiyar.

Skip Podcast and continue reading
Podcast
Korona: Ina Mafita?

Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku kan cutar Coronavirus

Kashi-kashi

End of Podcast

Shugaban wanda ya daukaka kara kan dakatar da shi daga shiga harkar Football League ya gana da kungiyar magoya bayan Leeds United a ranar Juma'a.

Cellino ya ce zai sayar da yawancin kasonsa ga magoya bayan kungiyar ba tare da ya ci riba ba.

1:15 Muhawarar da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook

Mubarak Arafat Jibril: To wasa dai gashi nan za’ayi, amma ba’a san maci tuwo ba sai miya takare! Amma ina tsanmanin cewa murinho sai yayi hakuri da wanan wasan anfi karfinsa.

Abubakar Sa'ad Ganye: A gaskiya wannan wasa ne da ke da matukar muhimmanci ga duka bangarorin biyu, don haka ina ganin ba za'a san maci tuwo ba sai miya ta kare._Up Madrid.

Boyes Saudiya: Hahaha yau za a barza gyada kenan tsakanin yan bani na iya da yan sa’a dole, ayi dai mugani kowa tashi ta fisheshu up United for life

Umar Bello Modibbo Wurobiriji: Karan banta tsakanin Chelsea da Liverpool zamu'iya cewa ba'asan maci tuwoba sai miya ta kare. Up Man U!

Abdulrahman Muhammad: Fadan da baruwan ka dadin kallo up arsenal

1:05 Chelsea vs Liverpool

'Yan wasan Chelsea: 01 Begovic 05 Zouma 24 Cahill 26 Terry 28 Azpilicueta 07 Ramires 12 Mikel 22 Willian 08 Oscar 10 Hazard 19 Diego Costa

Masu jiran kar-ta-kwana: 04 Fàbregas 06 Baba 09 Falcao 16 Nunes do Nascimento 18 Remy 21 Matic 32 Amelia

'Yan wasan Liverpool: 22 Mignolet 02 Clyne 37 Skrtel 17 Sakho 18 Moreno 23 Can 21 Lucas 07 Milner 20 Lallana 10 Coutinho 11 Firmino

Masu jiran kar-ta-kwana: 06 Lovren 09 Benteke 24 Allen 33 Ibe 34 Bogdan 53 J. Teixeira 56 Randall

Alkalin wasa: Mark Clattenburg

12:56 Ivory Coast ta ci Ghana 1-0 Ghana a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 'yan wasan dake taka leda a gida da suka kara a Abidjan a ranar Asabar.

A wasan farko da suka buga makonni uku da suka wuce Ghana ce ta doke Ivory Coast da ci 2-1 a filin wasa na Baba Yara.

Da wannan sakamkon Ivory Coast ce ta kai gasar da Rwanda za ta karbi bakunci a shekara mai zuwa saboda kwallon da ci Ghana a gidanta.

Kawo yanzu kasashen da suka samu damar shiga gasar sun hada da mai masaukin baki Rwanda da Morocco da Tunisia da Angola da Zambia da Uganda da Ethiopia da Mali da Guinea da Gabon da Jamhuriyar Congo da Niger da kuma Zimbabwe.

12:40 Dan wasan tsakiya na Chelsea, Ramires, ya sanya hannu a kan sabuwar kwantiragi wadda za ta ba shi damar kasancewa a Stamford Bridge har zuwa shekarar 2019. l atsa nan domin cigaba da karanta labarin.

12:35 Kocin Arsenal, Arsene Wenger ya ce Theo Walcott da Alex Oxlade-Chamberlain ba za su buga wasanni uku ba saboda raunukan da suka samu. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

12:27 Kocin Liverpool, Jurgen Klopp ya ce Jose Mourinho zai iya zama mutumin kirki, tunda shi ba alkalin wasa ko dan jarida ba ne. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

12:20 Belgium Jupiler League mako na 14

 • 6:00 OH Leuven vs KAA Gent
 • 8:00 Royal Charleroi SC vs KV Oostende
 • 8:00 KV Mechelen vs Waasland-Beveren
 • 8:30 KVC Westerlo vs Club Brugge KV

Scotland Premier League mako na 13

 • 1:30 Celtic vs Aberdeen
 • 4:00 Inverness C.T.F.C vs Dundee F C
 • 4:00 Kilmarnock vs Motherwell FC
 • 4:00 Hamilton vs St. Johnstone
 • 4:00 Dundee United FC vs Ross County
 • 4:00 Partick Thistle vs Hearts

Superleague Greece mako 9

 • 4:15 Platanias vs AEL Kalloni
 • 5:30 PAE Veria vs Olympiacos CFP

12:15 French League 1st Div mako na 12

 • 5:00 Saint Etienne vs Stade de Reims
 • 8:00 Guingamp vs Lorient
 • 8:00 ES Troyes AC vs Olympique Lyonnais
 • 8:00 GFC Ajaccio vs FC Girondins de Bordeaux
 • 8:00 Bastia vs Caen
 • 8:00 Toulouse FC vs Montpellier HSC

Holland Eredivisie League mako na 11

 • 6:30 FC Groningen vs PEC Zwolle
 • 7:45 SBV Excelsior vs Vitesse Arnhem
 • 7:45 Ajax Amsterdam vs Roda JC Kerkrade
 • 7:45 De Graafschap vs PSV Eindhoven

Portugal SuperLiga mako na 9

 • 5:15 Sporting Braga vs Os Belenenses
 • 9:45 Sporting CP vs GD Estoril

12:10 Spanish League mako na 10

 • 4:00 Real Madrid CF vs Las Palmas
 • 6:15 Villarreal CF vs Sevilla FC
 • 6:15 Valencia C.F vs Levante
 • 8:30 Getafe CF vs FC Barcelona
 • 10:05 Real Sociedad vs Celta de Vigo

Italian Calcio League Serie A mako na 11

 • 6:00 Juventus FC vs Torino FC
 • 8:45 Internazionale vs AS Roma

German Bundesliga mako na 11.

 • 3:30 FC Augsburg vs FSV Mainz 05
 • 3:30 SV Werder Bremen vs BV Borussia Dortmund
 • 3:30 FC Koln vs TSG Hoffenheim
 • 3:30 Hertha Berlin vs Borussia Monchengladbach
 • 3:30 Schalke 04 vs FC Ingolstadt 04
 • 6:30 VfL Wolfsburg vs Bayer 04 Leverkusen

12:05 A shirinmu na sharhi da bayanai na gasar kofin Premier kai tsaye da harshen Hausa.

Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 11 a karawar da za a yi tsakanin Chelsea da Liverpool tare da gogayen naku Aliyu Abdullahi Tanko da Nazir Mika'il da kuma Mohammed Abdu Mam'man Skeeper Tw. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 1:30 agogon Nigeria da Niger. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na sada zumunta da muhawara wato BBC Hausa Facebook da kuma a Google Plus.

12:00 English Premier League mako na 11

 • 1:45 Chelsea FC vs Liverpool
 • 4:00 Crystal Palace FC vs Manchester United
 • 4:00 Manchester City vs Norwich City
 • 4:00 Newcastle United FC vs Stoke City FC
 • 4:00 Swansea City vs Arsenal FC
 • 4:00 Watford vs West Ham United
 • 4:00 West Bromwich Albion FC vs Leicester City