Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

Hakkin mallakar hoto HeartlandFC twitter

7:55 Nigerian Firimiya League wasannin mako na 37 Lahadi 8 Nuwamba

 • Kano Pillars v Akwa Utd
 • El-Kanemi v Wikki
 • Dolphins v Heartland
 • Giwa FC v Shooting Stars
 • FC Ifeanyiubah v Nasarawa Utd
 • Sharks v Kwara Utd
 • FC Taraba v Abia Warriors
 • Enyimba v Wolves
 • Bayelsa Utd v Sunshine Stars
 • Lobi Stars v Rangers

7:51 Wasu wasannin da za a buga Lahadi 8 ga watan Nuwamba

Hakkin mallakar hoto Getty

English Premier League wasannin mako na 12

 • 2:30 Aston Villa vs Manchester City
 • 5:00 Liverpool vs Crystal Palace FC
 • 7:00 Arsenal FC vs Tottenham Hotspur
Hakkin mallakar hoto AFP

Spanish League Primera Div. 1 wasannin mako na 11

 • 12:00 Athletic de Bilbao vs RCD Espanyol
 • 4:00 FC Barcelona vs Villarreal CF
 • 6:15 Atletico de Madrid vs Sporting Gijon
 • 8:30 Sevilla FC vs Real Madrid CF
Hakkin mallakar hoto Reuters

Italian Calcio League Serie wasannin mako na 12

 • 12:30 Torino FC vs Internazionale
 • 3:00 AS Roma vs SS Lazio
 • 3:00 Empoli vs Juventus FC
 • 3:00 Frosinone Calcio vs Genoa CFC
 • 3:00 U.S. Citta di Palermo vs AC Chievo Verona
 • 3:00 US Sassuolo Calcio vs Carpi
 • 6:00 SSC Napoli vs Udinese Calcio
 • 8:45 UC Sampdoria vs ACF Fiorentina

German Bundesliga wasannin mako na 12

 • 3:30 BV Borussia Dortmund vs Schalke 04
 • 5:30 FC Augsburg vs SV Werder Bremen

French League wasannin mako na 13

 • 5:00 Olympique de Marseille vs OGC Nice
 • 9:00 FC Girondins de Bordeaux vs AS Monaco FC
 • 9:00 Olympique Lyonnais vs Saint Etienne

Holland Eredivisie League wasannin mako na 12

 • 12:30 PSV Eindhoven vs FC Utrecht
 • 2:30 Feyenoord Rotterdam vs Ajax Amsterdam
 • 2:30 SC Cambuur vs FC Groningen
 • 4:45 Vitesse Arnhem vs AZ Alkmaar

Portugal SuperLiga wasannin mako na 10

 • 5:00 CS Maritimo vs Rio Ave FC
 • 5:00 SL Benfica vs Boavista FC
 • 5:00 Moreirense FC vs Pacos De Ferreira
 • 7:15 FC Porto vs Vitoria Setubal
 • 9:30 FC Arouca vs Sporting CP
Hakkin mallakar hoto

7:28 FIFA U-17 World Championship Lahadi 8 Nuwamba 2015

Wasan neman matsayi na uku 8:00 Belgium vs Mexico Third place

Wasan karshe

23:00 Mali vs Nigeria

6:36 Manchester United ta doke West Brom da ci 2-0 a gasar Premier wasan mako na 12 da suka yi a Old Trafford ranar Asabar.

Hakkin mallakar hoto Getty

United ta ci kwallon farko ta hannun Jesse Lingard kuma ta farko kenan da ya ci wa United karkashin jagorancin Louis van Gaal. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

Hakkin mallakar hoto Getty

6:18 A ranar Asabar ce hukumar lafiya ta duniya ta wanke Saliyo daga cikin kasashen da ke da cutar Ebola.

Hakan kuma na nufin kasar za ta iya karbar bakuncin kasashe a wasannin kwallon kafa. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

6:05 Stoke City vs Chelsea

Hakkin mallakar hoto AFP

'Yan wasan Stoke City: 01 Butland08 Johnson17 Shawcross26 Wollscheid03 Pieters16 Adam06 Whelan22 Shaqiri27 Krkic10 Arnautovic19 Walters

Masu jiran kar-ta-kwana: 07 Ireland12 Wilson14 Afellay18 Diouf20 Cameron25 Crouch29 Haugaard

'Yan wasan Chelsea: 01 Begovic28 Azpilicueta05 Zouma26 Terry06 Baba07 Ramires21 Matic17 Pedro22 Willian10 Hazard19 Diego Costa

Masu jiran kar-ta-kwana: 04 Fàbregas08 Oscar12 Mikel16 Nunes do Nascimento18 Remy24 Cahill32 Amelia

Alkalin wasa: Anthony Taylor

6:00 Sakamakon wasannin Premier mako na 12

 • Bournemouth 0 - 1 Newcastle
 • Leicester 2 - 1 Watford
 • Man Utd 2 - 0 West Brom
 • Norwich 1 - 0 Swansea
 • Sunderland 0 - 1 Southampton
 • West Ham 1 - 1 Everton

1:24 Sunderland vs Southampton

'Yan wasan Sunderland: 01 Pantilimon24 Yedlin22 Coates15 Kaboul02 Jones21 M'Vila14 Jordi Gómez11 Johnson20 Toivonen41 Watmore26 Fletcher

Masu jiran kar-ta-kwana: 03 van Aanholt05 Brown08 Rodwell09 Borini17 Lens18 Defoe25 Mannone

'Yan wasan Southampton: 22 Stekelenburg03 Yoshida06 Fonte17 van Dijk21 Bertrand08 Davis04 Clasie10 Mané16 Ward-Prowse11 Tadic19 Pellè

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Davis02 Soares14 Romeu15 Martina20 Juanmi26 Caulker45 Seager

Alkalin wasa: Mike Jones

1:20 West Ham United vs Everton

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasanWest Ham United: 13 Adrián12 Jenkinson05 Tomkins02 Reid03 Cresswell08 Kouyaté16 Noble28 Lanzini27 Payet20 Moses09 Carroll

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Randolph10 Zárate11 E Valencia21 Ogbonna26 Jelavic30 Antonio39 Cullen

'Yan wasan Everton: 24 Howard23 Coleman05 Stones25 Funes Mori32 Galloway16 McCarthy18 Barry19 Deulofeu20 Barkley09 Koné10 Lukaku

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Robles04 Gibson11 Mirallas12 Lennon14 Naismith21 Osman30 Holgate

Alkalin wasa: Paul Tierney

1:18 Leicester City vs Watford

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan Leicester City: 01 Schmeichel17 Simpson05 Morgan06 Huth28 Fuchs11 Albrighton14 Kanté04 Drinkwater15 Schlupp26 Mahrez09 Vardy

Masu jiran kar-ta-kwana: 10 King20 Okazaki23 Ulloa24 Dyer29 Benalouane32 Schwarzer33 Inler

'Yan wasan Watford: 01 Gomes02 Nyom15 Cathcart03 Britos16 Aké21 Anya29 Capoue23 Watson22 Abdi09 Deeney24 Ighalo

Masu jiran kar-ta-kwana: 05 Prödl08 Behrami14 Paredes17 Guédioura25 Holebas32 Diamanti34 Arlauskis

Alkalin wasa: Roger East

3:15 Manchester United vs West Brom

Hakkin mallakar hoto Getty

‘Yan wasan Manchester United: 01 de Gea18 Young12 Smalling17 Blind05 Rojo16 Carrick31 Schweinsteiger08 Mata10 Rooney35 Lingard09 Martial

Masu jiran kar-ta-kwana: 04 Jones07 Depay20 Romero21 Herrera28 Schneiderlin43 Borthwick-Jackson44 Pereira

‘Yan wasan West Bromwich Albion: 13 Myhill25 Dawson23 McAuley06 Evans11 Brunt07 Morrison05 Yacob24 Fletcher14 McClean29 Sessegnon33 Rondón

Masu jiran kar-ta-kwana: 03 Olsson04 Chester08 Gardner17 Lambert18 Berahino19 McManaman21 Lindegaard

Alkalin wasa: Mike Dean

2:30 Kungiyoyi shida da suke karshen teburin Premier, bayan da aka yi wasanni 12 a gasar.

2:10 A ranar Lahadi ce TP Mazembe za ta karbi bakuncin USM Alger a wasa na biyu a Janmhuriyar Congo.

Hakkin mallakar hoto Getty

TP Mazembe ce ta samu nasara a kan USM Alger da ci 2-1 a gasar cin kofin zakarun Afirka wasa na farko da suka buga a Algeria.

Dan kasar Zambiya Rainford Kalaba da na Tanzaniya Mbwana Samata ne suka ci wa Mazembe kwallayen, yayin da Mohamed Seguer ya farke wa USM kwallo guda.

A karawar an bai wa dan kwallon Mazembe, Kalaba da kuma dan wasan USM, Hocine El Orfi jan kati.

Mazembe ta lashe kofin zakarun nahiyar Afirka sau hudu jumulla.

Duk wacce ta samu nasarar lashe kofin za ta karbi ladan kudi dala miliyan daya da rabi, sannan ta wakilci Afirka a gasar cin kofin zakarun nahiyoyin duniya ta bana da za a yi a Japan.

1:45 Daga Jaridun Turai- Daily Mail

Daily Mail ta rubuta nata labarin dangane da wasan hamayya da za a yi tsakanin Arsenal da Tottenham a gasar Premier wasan mako na 12 da za su kara a ranar Lahadi, a inda take tambayar dalilan da ya sa Arsene Wenger ya bari Harry Kane ya bar Arsenal lokacin da yake taka leda a karamar kungiyar.

Haka kuma Arsene Wenger yana yin tallan kayan kawa na wasanni.

Hakkin mallakar hoto AP

1:40 Andy Murray ya kai wasan daf da karshe a gasar kwallon tennis ta kwararru ta Paris Masters, bayan da ya doke dan kasar Faransa Paris Masters.

Murray ya lashe wasan ne da ci 7-6 (9-7) 3-6 6-3 a karawar da suka yi awanni biyu da mintuna 38.

Murray zai kara a wasan gaba da David Ferrer wanda ya fitar da dan Amurka John Isner 6-3 6-7 (6-8) 6-2.

Shi kuwa Novak Djokovic wanda ke kan gaba a jerin 'yan wasan da suka fi iya kwallon tennis a duniya doke Tomas Berdych 7-6 (7-3) 7-6 (10-8).

1:20 Mo Farah ne zai jagoranci tawagar Birtaniya da Ireland ta Arewa a gasar tseren fanfalaki da za a yi Edinburgh ranar tara ga watan Janairu.

Hakkin mallakar hoto AFP

Farah, wanda zai kare kambunsa na tseren mita 5,000 da kuma 10,000 a gasar Olympics da za a yi a Rio ta Brazil zai fafata ne a tseren kilomita takwas a Holyrood Park.

1:16 Bournemouth vs Newcastle United

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan AFC Bournemouth: 23 Federici15 Smith02 Francis25 Distin11 Daniels30 Ritchie06 Surman04 Gosling19 Stanislas08 Arter17 King

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Boruc 03 Cook 09 Rantie 16 MacDonald 18 Kermorgant 24 Tomlin 33 Bennett

'Yan wasan Newcastle United: 21 Elliot 22 Janmaat 18 Mbemba 02 Coloccini 03 Dummett 07 Sissoko 08 Anita 05 Wijnaldum 24 Tioté 45 Mitrovic 17 Pérez

Masu jiran kar-ta-kwana: 09 Cissé 10 de Jong 11 Gouffran 15 Lascelles 20 Thauvin 41 Woodman 43 Mbabu

Alkalin wasa: Lee Mason

1:05 Dan kasar Scotland, Russell Knox ya dare mataki na biyu a jerin 'yan wasan dake kan gaba a gasar kwallon golf ta WGC-HSBC da ake yin gumurzu a Shanghai.

Hakkin mallakar hoto Reuters

Kevin Kisner shi ne ke kan gaba, a inda Rory McIlroy yake matsayi na 10 a gasar.

Fitatcen dan wasan kwallon golf na duniya Jordan Spieth ya bace a cikin rububin 'yan wasa.

12 56 Muhawarar da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook

Mubarak Arafat Jibril: Tabbas wannan wasa zai kayatar da nishadandarwa, amma Manchaster United za muyi nasara kwarai da gaske.

Isah Isah Kwafsi Asarara: Hum ni dai ba zan yi saurin yanke hukumci ba, domin kana naka mai duka na nashi don haka fatana a nan shine Addu,ar Allah ya bai wa Manchaster Unitid sa'ar zuburbudar West Brom akalla ci 6 da ZERO

Murtala Abdullahi Muhammad Dansudu: Ba ruwana, a suburbudi Man U. Up Arsenal!

Hashim Yunusa Sallau: Yau za muci Manchester United biyu ba ko daya mu West Brom duk da ma 'yan wasammu wasu za dai su bugane kawai dan ba su da lafiya.

Hakkin mallakar hoto GETTY IMAGES

12:40 Asian Champions League 2015 wasan karshe

15:45 Al Ahli - United Arab Emirates vs Guangzhou Evergrande - China

Croatia 1.NHL League wasannin mako na 16

 • 3:00 Osijek vs HNK Hajduk Split
 • 7:00 NK Zagreb vs NK Slaven Belupo
Hakkin mallakar hoto epa

English League Div. 1 wasannin mako na 16

 • 1:30 Huddersfield Town vs Leeds United FC
 • 4:00 Queens Park Rangers vs Preston North End
 • 4:00 Blackburn Rovers FC vs Brentford
 • 4:00 Rotherham United vs Ipswich Town FC
 • 4:00 Fulham FC vs Birmingham City FC
 • 4:00 Wolverhampton Wanderers FC vs Burnley FC
 • 4:00 Brighton & Hove Albion vs Milton Keynes Dons FC
 • 4:00 Bolton Wanderers vs Bristol City FC
 • 4:00 Cardiff City vs Reading FC
 • 4:00 Charlton Athletic FC vs Sheffield Wednesday FC
 • 4:00 Hull City vs Middlesbrough

Poland Ekstraklasa League wasannin mako na 15

 • 3:30 Nieciecza KS vs Podbeskidzie
 • 6:00 Chorzow vs Lechia Gdansk
 • 8:30 Jagiellonia Bialystok vs Piast Gliwice
Hakkin mallakar hoto Reuters

12:30 Turkiya SPOR TOTO SUPER LIG wasannin mako na 11

 • 12:00 Antalyaspor vs Kayserispor
 • 13:00 Medipol Basaksehir vs Trabzonspor
 • 16:00 Caykur Rizespor vs Galatasaray Spor Kulübü
 • 16:00 Kasimpasa SK vs Akhisar Belediye Genclik ve Spor

Scotland Premier League wasannin mako na 14

Hakkin mallakar hoto sns group
 • 4:00 St. Johnstone vs Kilmarnock
 • 4:00 Motherwell FC vs Inverness C.T.F.C
 • 4:00 Aberdeen vs Dundee United FC
 • 4:00 Dundee F C vs Partick Thistle
 • 4:00 Hearts vs Hamilton

Superleague Greece wasannin mako na 10

 • 2:00 Panionios Athens vs Platanias
 • 4:15 AEL Kalloni vs Xanthi
 • 6:30 Atromitos FC vs Panathinaikos
Hakkin mallakar hoto Getty

Swiss Super League wasannin mako na 15

 • 5:45 FC Zurich vs FC Vaduz
 • 19:00 Lugano vs BSC Young Boys
Hakkin mallakar hoto RIA Novosti

Russian Premier League wasannin mako na 15

 • 12:00 Ural Sverdlovsk Oblast vs FK Rostov
 • 2:15 FC Ufa vs Amkar
 • 4:30 Dinamo Moscow vs FC Kuban Krasnodar
 • 5:30 Terek Grozny vs FC Spartak Moskva
Hakkin mallakar hoto AFP

12:20 French League 1st Div. Wasannin mako na 13

 • 5:00 Paris Saint-Germain vs Toulouse FC
 • 8:00 Caen vs Guingamp
 • 8:00 Stade de Reims vs GFC Ajaccio
 • 8:00 Lorient vs ES Troyes AC
 • 8:00 Montpellier HSC vs Nantes
 • 8:00 Lille OSC vs Bastia
Hakkin mallakar hoto AP

Holland Eredivisie League wasannin mako na 12

 • 6:30 FC Twente Enschede vs SC Heerenveen
 • 7:45 Willem II Tilburg vs SBV Excelsior
 • 7:45 NEC Nijmegen vs De Graafschap
 • 8:45 PEC Zwolle vs Heracles Almelo

12:25 Portugal SuperLiga wasan mako na 10

Vitoria Guimaraes vs CD Nacional Funchal

Belgium Jupiler League wasannin mako na 15

 • 6:00 KV Oostende vs OH Leuven
 • 8:00 KSC Lokeren vs Sint-Truidense VV
 • 8:00 Waasland-Beveren vs KVC Westerlo
 • 8:30 Kortrijk vs KV Mechelen

12:15 Spanish League Primera wasannin mako na 11

Hakkin mallakar hoto AP
 • 4:00 Celta de Vigo vs Valencia C.F
 • 6:15 Levante vs Deportivo La Coruna
 • 8:30 SD Eibar vs Getafe CF
 • 8:30 Rayo Vallecano vs Granada CF
 • 10:05 Malaga CF vs Real Betis
Hakkin mallakar hoto Reuters

Italian Calcio League Serie A wasannin mako na 12

 • 6:00 Hellas Verona FC vs Bologna FC
 • 8:45 AC Milan vs Atalanta Week: 12

German Bundesliga 1st Div. Wasannin mako na 12

 • 3:30 Bayern Munich vs VfB Stuttgart
 • 3:30 Bayer 04 Leverkusen vs FC Koln
 • 3:30 Borussia Monchengladbach vs FC Ingolstadt 04
 • 3:30 TSG Hoffenheim vs Eintracht Frankfurt
 • 3:30 FSV Mainz 05 vs VfL Wolfsburg
 • 6:30 Darmstadt vs Hamburger SV

12:05 A shirinmu na sharhi da bayanai na gasar cin kofin Premier kai tsaye da harshen Hausa.

Hakkin mallakar hoto Getty

Wannan makon za mu kawo muku wasan sati na 12 a karawar da za a yi tsakanin Manchester United da West Brom. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 03:30 agogon Nigeria da Nijer. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na sada zumunta da muhawara wato BBC Hausa Facebook da kuma a Google filas.

12:00 English Premier League mako na 12

 • 1:45 Bournemouth FC vs Newcastle United FC
 • 4:00 Sunderland vs Southampton FC
 • 4:00 Norwich City vs Swansea City
 • 4:00 Manchester United vs West Bromwich Albion FC
 • 4:00 Leicester City vs Watford
 • 4:00 West Ham United vs Everton FC
 • 6:30 Stoke City FC vs Chelsea FC