Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

9:11 African Confederation Cup 2015 wasan karshe

Wasa na biyu, wasan farko 1-1 suka buga a Afirka ta Kudu

7:30 E.S. Sahel - Tunisia vs Orlando Pirates - South Africa

English Premier League mako na 14

 • 1:00 Tottenham Hotspur vs Chelsea FC
 • 3:05 West Ham United vs West Bromwich Albion FC
 • 5:15 Liverpool vs Swansea City
 • 5:15 Norwich City vs Arsenal FC

Spanish League Primera Div. 1 mako na 13

 • 12:00 Getafe CF vs Villarreal CF
 • 4:00 SD Eibar vs Real Madrid CF
 • 6:15 Rayo Vallecano vs Athletic de Bilbao
 • 8:30 Sevilla FC vs Valencia C.F

Italian Calcio League Serie A mako na 14

 • 3:00 AC Chievo Verona vs Udinese Calcio
 • 3:00 Frosinone Calcio vs Hellas Verona FC
 • 3:00 Genoa CFC vs Carpi
 • 3:00 AS Roma vs Atalanta
 • 6:00 Empoli vs SS Lazio
 • 8:45 U.S. Citta di Palermo vs Juventus FC

German Bundesliga 1st Div. mako na 14

 • 3:30 BV Borussia Dortmund vs VfB Stuttgart
 • 5:30 FC Augsburg vs VfL Wolfsburg
 • 5:30 Bayer 04 Leverkusen vs Schalke 04

French League 1st Div. mako na 15

 • 2:00 Saint Etienne vs Guingamp
 • 5:00 FC Girondins de Bordeaux vs Caen
 • 9:00 Olympique de Marseille vs AS Monaco FC

9:00 Wasannin Damben Gargajiya da aka yi a ranar Asabar a gidan damben Ali Zuma dake Dei-Dei a Abuja Nigeria.

Dukkan wasannin dai babu kisa

 1. Bahagon Musan Kaduna daga Arewa da Dogon Jafaru daga Kudu
 2. Garkuwan Mai Caji daga Kudu da Bahagon Alin Tarara daga Arewa
 3. Autan Faya daga Kudu da Shagon Bahagon Musan Kaduna Arewa

4:36 Kenya ta dakatar da 'yan wasan tsere bakwai

Hukumar wasan tsalle-tsalle da guje-guje ta Kenya ta dakatar da 'yan wasanta bakwai, saboda samunsu da laifin shan kwayoyi masu kara kuzari.

Cikin 'yan wasan har da wacce ta lashe gasar tseren fanfalaki, Emily Chebet ta duniya a 2010 da 2013, an dakatar da ita daga shiga wasanni tsawon shekaru hudu.

Ita ma Joyce Zakary mai tseren mita 400 da takwararta Koki Manunga mai wasan tsallen badake an dakatar da su shekaru hudu.

Su kuwa Agnes Jepkosgei da Bernard Mwendia da Judy Jesire Kimuge da kuma Lilian Moraa Marita shekaru biyu aka dakatar da su.

Jumulla 'yan wasan Kenya 43 aka samu da laifin shan kwayoyi masu kara kuzari.

3:24 Manchester City vs Southampton

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan Manchester City: 13 Caballero03 Sagna30 Otamendi26 Demichelis11 Kolarov18 Delph25 Fernandinho17 De Bruyne42 Y Touré07 Sterling10 Agüero

Masu jiran kar-ta-kwana: 06 Fernando14 Bony15 Jesús Navas21 Silva22 Clichy29 Wright72 Iheanacho

'Yan wasan Southampton: 22 Stekelenburg03 Yoshida06 Fonte17 van Dijk21 Bertrand12 Wanyama14 Romeu08 Davis16 Ward-Prowse10 Mané07 Long

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Davis04 Clasie11 Tadic15 Martina20 Juanmi23 Ramírez26 Caulker

Alkalin wasa: Roger East

Hakkin mallakar hoto AP

2:25 Nico Rosberg ne ya yi na daya a wasan atisaye na shirin tunkarar gasar tseren motoci ta Abu Dhabi a motar Mercedes.

Lewis Hamilton shima matukin motar Mercedes ne ya yi na biyu sai kuma matukin motar Ferrari, Sebastian Vettel ya kammala a mataki

1:45 Kociyan Manchester City, Manuel Pellegrini ya ce bai damu da rade-radin cewar mai horas da Bayern Munich, Pep Guardiola zai maye gurbinsa a Ettihad ba.

Hakkin mallakar hoto PA

A wata ganawa da 'yan jaridu tare da Guardiola a ranar Juma'a kociyan ya fice daga dakin ganawar bisa tambayar da aka yi masa kan ko zai koma Ingila da horas da tamaula tare da Lionel Messi.

Pellegrini ya ce jita-jita ce kuma shekaru biyu da rabi kenan ake ta yada ta.

1:33 Damben boksin: vs Tyson Fury

Hakkin mallakar hoto epa

Rana: Asabar 28 ga watan Nuwamba

Wuri: Esprit Arena, Dusseldorf, Jamus.

Fury mai shekaru 26 ya yi wasanni 24 ba a doke shi ba, yayin da rabon da Klitschko ya yi rashin nasara a dambe tun shekaru 11 da suka wuce.

Klitschko shi ne yake rike da kambun WBA da IBF da na WBO wanda rabon da a doke shi tun a 2004, bayan da ya sha kashi a hannun Lamon Brewster.

Damben da Klitschko zai yi da Fury shi ne karo na 28 da zai yi kuma wasa na 19 da zai kare kambunsa tun zamowarsa zakaran duniya.

1:05 Muhawarar da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook

Babagana Ali Nguru: To Allah ya bai wa mai rabo sa'a, amma in son samu ne inaso aci Manchester City, sannan Arsenal ta tashi kunnen doki Manchester United kuma ta ci Lecister City.

Umar Bello Modibbo Wurobiriji: Muna fatan Man City za su sake bararwa don muci gaba da jan zarenmu ba tare da wata matsala ba. Up Manchester United!

Dahir Mohd Nura Kura: Ina fatan Man City zat a samu nasara da ci 4 1

Mustapha Lawal Bulkachuwa: Allah ya sa a suburbudi City up Arsenal.

Abba Mohammed: Man City ita ce za ta lashe wasan.

12:35 Croatia 1.NHL League mako na 18

3:00 NK Zagreb vs HNK Hajduk Split

5:00 HNK Rijeka vs NK Istra 1961

Hakkin mallakar hoto Getty

English League Div. 1 mako na 18

 • 1:30 Charlton Athletic FC vs Ipswich Town FC
 • 4:00 Rotherham United vs Bristol City FC
 • 4:00 Queens Park Rangers vs Leeds United FC
 • 4:00 Cardiff City vs Burnley FC
 • 4:00 Fulham FC vs Preston North End
 • 4:00 Huddersfield Town vs Middlesbrough
 • 4:00 Nottingham Forest FC vs Reading FC
 • 4:00 Blackburn Rovers FC vs Sheffield Wednesday
 • 4:00 Wolverhampton Wanderers FC vs Milton Keynes Dons FC
 • 4:00 Brighton & Hove Albion vs Birmingham City FC

Poland Ekstraklasa League mako na 17

 • 3:30 Gornik Zabrze vs Bogdanka Leczna
 • 6:00 Nieciecza KS vs Jagiellonia Bialystok
 • 8:30 WKS Slask Wroclaw vs Pogon Szczecin

12:25 Belgium Jupiler League mako na 17

 • 6:00 KRC Genk vs KAA Gent
 • 8:00 Kortrijk vs Waasland-Beveren
 • 8:00 Royal Charleroi SC vs KSC Lokeren
 • 8:30 Sint-Truidense VV vs Mouscron Peruwelz
Hakkin mallakar hoto sns group

Scotland Premier League mako na 16

 • 4:00 Aberdeen vs Ross County
 • 4:00 Dundee United FC vs Hamilton
 • 4:00 Kilmarnock vs Partick Thistle
 • 4:00 Motherwell FC vs Hearts

Superleague Girka mako na 12

 • 2:00 Atromitos FC vs Panthrakikos FC Komotini
 • 4:15 Panionios Athens vs PAS Giannina
 • 6:30 Iraklis vs Panathinaikos
Hakkin mallakar hoto AFP

12:20 French League 1st Div. mako na 15

 • 5:00 Paris Saint-Germain vs ES Troyes AC
 • 8:00 Nantes vs Bastia
 • 8:00 GFC Ajaccio vs Lorient
 • 8:00 Angers vs Lille OSC
 • 8:00 Toulouse FC vs OGC Nice
 • 8:00 Stade de Reims vs Stade Rennes

Holland Eredivisie League mako na 14

 • 6:30 SC Heerenveen vs Roda JC Kerkrade
 • 7:45 SBV Excelsior vs Feyenoord Rotterdam
 • 20:45 FC Twente Enschede vs Willem II Tilburg

Portugal SuperLiga mako na 11

 • 6:00 Vitoria Setubal vs U. Madeira
 • 7:30 Boavista FC vs Vitoria Guimaraes
 • 9:45 Tondela vs FC Porto

12:15 African U23 Championship Senegal 2015

 • 4:00 Senegal vs South Africa
 • 7:00 Zambia vs Tunisia
Hakkin mallakar hoto Getty

12:10 Spanish League Primera Div. 1 mako na 13

 • 4:00 FC Barcelona vs Real Sociedad
 • 6:15 Atletico de Madrid vs RCD Espanyol
 • 8:30 Malaga CF vs Granada CF
 • 10:00 Las Palmas vs Deportivo La Coruna
 • 10:05 Celta de Vigo vs Sporting Gijon
Hakkin mallakar hoto Reuters

Italian Calcio League Serie A mako na 14

 • 6:00 Torino FC vs Bologna FC
 • 8:45 AC Milan vs UC Sampdoria

German Bundesliga 1st Div. mako na 14

 • 3:30 Bayern Munich vs Hertha Berlin
 • 3:30 SV Werder Bremen vs Hamburger SV
 • 3:30 TSG Hoffenheim vs Borussia Monchengladbach
 • 3:30 Hannover 96 vs FC Ingolstadt 04
 • 3:30 FSV Mainz 05 vs Eintracht Frankfurt

12:05 A shirinmu na sharhi da bayanai na gasar kofin Premier kai tsaye da harshen Hausa.

Hakkin mallakar hoto Getty

Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 14 a karawar da za a yi tsakanin Manchester City da Southampton. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 3:30 agogon Nigeria da Nijar. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na sada zumunta da muhawara wato BBC Hausa Facebook da kuma a Google Plus.

12:00 English Premier League mako na 14

 • 4:00 Bournemouth FC vs Everton FC
 • 4:00 Sunderland vs Stoke City FC
 • 4:00 Aston Villa vs Watford
 • 4:00 Crystal Palace FC vs Newcastle United FC
 • 4:00 Manchester City vs Southampton FC
 • 6:30 Leicester City vs Manchester United