Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

6:30 Wasannin da za a yi ranar Lahadi 3

Hakkin mallakar hoto Getty

English Premier League wasannin mako na 20

 • 2:30 Crystal Palace FC vs Chelsea FC
 • 5:00 Everton FC vs Tottenham Hotspur
Hakkin mallakar hoto Getty

Spanish League Primera wasannin mako na 18

 • 12:00 Rayo Vallecano vs Real Sociedad
 • 4:00 Real Betis vs SD Eibar
 • 4:00 Granada CF vs Sevilla FC
 • 6:15 Athletic de Bilbao vs Las Palmas
 • 6:15 Deportivo La Coruna vs Villarreal CF
 • 8:30 Valencia C.F vs Real Madrid CF

Portugal SuperLiga wasannin mako na 15

6:00 Rio Ave FC vs Tondela

Scotland Premier League wasannin mako na 22

1:30 St. Johnstone vs Aberdeen

Superleague Greece wasannin mako na 16

 • 1:00 Kerkyra vs Atromitos FC
 • 2:00 Platanias vs AEK Athens
 • 4:15 Xanthi vs PAOK FC
 • 6:30 Panionios Athens vs Olympiacos CFP

1:36 West Ham United vs Liverpool

Hakkin mallakar hoto Getty

'Yan wasan West Ham United: 13 Adrián05 Tomkins19 Collins21 Ogbonna03 Cresswell16 Noble08 Kouyaté30 Antonio28 Lanzini11 E Valencia09 Carroll

Masu jiran kar-ta-kwana: 01 Randolph04 Song10 Zárate12 Jenkinson14 Obiang26 Jelavic27 Payet

'Yan wasan Liverpool: 22 Mignolet02 Clyne06 Lovren17 Sakho18 Moreno23 Can21 Lucas33 Ibe11 Firmino10 Coutinho09 Benteke

Masu jiran kar-ta-kwana: 04 K Touré20 Lallana24 Allen32 Brannagan34 Bogdan44 Smith56 Randall

Alkalin wasa: Robert Madley

Hakkin mallakar hoto Getty

12:40 Spanish La Liga wasannin mako na 18

 • 4:00 RCD Espanyol vs FC Barcelona
 • 8:30 Atletico Madrid vs Levante
 • 10:05 Malaga CF vs Celta de Vigo
Hakkin mallakar hoto AP

Portugal SuperLiga wasannin mako na 15

 • 5:00 Academica De Coimbra vs U. Madeira
 • 5:00 Boavista FC vs Moreirense FC
 • 5:00 CS Maritimo vs GD Estoril
 • 5:00 CD NACIONAL FUNCHAL vs FC Arouca
 • 5:15 Vitoria Setubal vs Sporting Braga
 • 7:00 Pacos De Ferreira vs Os Belenenses
 • 7:30 Vitoria Guimaraes vs SL Benfica
 • 9:45 Sporting CP vs FC Porto

Scotland Premier League wasannin mako na 22

Hakkin mallakar hoto sns group
 • 1:30 Dundee F C vs Dundee United FC
 • 4:00 Celtic vs Partick Thistle
 • 4:00 Inverness C.T.F.C vs Ross County
 • 4:00 Kilmarnock vs Hearts
 • 4:00 Motherwell FC vs Hamilton

Superleague Girka wasannin mako na 16

 • 2:00 Asteras Tripolis FC vs Panthrakikos FC Komotini
 • 4:15 PAS Giannina vs PAE Veria
 • 6:30 Iraklis vs AEL Kalloni
Hakkin mallakar hoto

English League Div. 1 wasannin mako na 25

 • 4:00 Birmingham City FC vs Brentford
 • 4:00 Bolton Wanderers vs Huddersfield Town
 • 4:00 Burnley FC vs Ipswich Town FC
 • 4:00 Cardiff City vs Blackburn Rovers FC
 • 4:00 Charlton Athletic FC vs Nottingham Forest FC
 • 4:00 Fulham FC vs Sheffield Wednesday FC
 • 4:00 Leeds United FC vs Milton Keynes Dons FC
 • 4:00 Preston North End vs Rotherham United
 • 4:00 Reading FC vs Bristol City FC
 • 4:00 Middlesbrough vs Derby County FC

Wales Premier League wasan mako na 21

3:30 Carmarthen vs Port Talbot

12:23 A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier.

Hakkin mallakar hoto Getty

Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 20 a karawar da za a yi tsakanin Manchester United da Swansea. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 3:30 agogon Nigeria da Nijar.

Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta a BBC Hausa Facebook da kuma Google +.

12:17 Wasannin gasar Premier mako na 20

 • 1:45 West Ham United vs Liverpool
 • 4:00 West Bromwich Albion FC vs Stoke City FC
 • 4:00 Sunderland vs Aston Villa
 • 4:00 Norwich City vs Southampton FC
 • 4:00 Manchester United vs Swansea City
 • 4:00 Leicester City vs Bournemouth FC
 • 4:00 Arsenal FC vs Newcastle United FC
 • 6:30 Watford vs Manchester City