Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a Asabar musamman irin wainar da aketoyawa a nahiyar Turai dama duniya.

3:52 Roger Federer zai kara da Milos Raonic a wasan karshe a gasar kwallon tennis da ake yi a Brisbane a ranar Lahadi.

Hakkin mallakar hoto EPA

Federer ya kai wasan karshen ne bayan da ya doke Dominic Thiem da ci 6-1 da kuma 6-4 a wasan daf da karshe, inda Raonic ya fitar da Bernard Tomic da ci 7-6 (7-5) 7-6 (7-5).

3:45 Victoria Azarenka ta lashe kofin farko a gasar kwallon tennis wanda rabon da ta yi hakan tun a shekarar 2013, ta kuma doke Angelique Kerber a karawar da suka yi a Brisbane.

Hakkin mallakar hoto Reuters

Azarenka 'yar kasar Belarus ta samu nasarar ne da ci 6-3 da kuma 6-1, yanzu hakan tana kokarin tunkarar gasar kwallon tennis ta Australian Open, wadda za a fara daga 18 ga watan Janairu. Ta kuma taba lashe gasar da aka yi a Melbourne a 2012 da kuma wadda aka yi a shekarar 2013.

3:36 Da yammacin Asabar dinnan ne tawagar kwallon kafa ta mata 'yan kasa da shekara 17 za ta kara da ta Namibia a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta Mata a katafaren filin wasa dake Abuja Nigeria.

2:00 Gasar cin kofin FA a Ingila

 • 4:00 Sheff Wed v Fulham
 • 4:00 Southampton v Crystal Palace
 • 4:00 Watford v Newcastle
 • 4:00 West Brom v Bristol City
 • 4:00 West Ham v Wolves
 • 6:30 Man Utd v Sheff Utd

1:42 Kociyan Manchester United, Louis van Gaal, na son ya kara karfin kungiyar a Janairun nan, amma ya ce ba lokaci ne da za a iya yin kasuwanci ba yanzu.

Hakkin mallakar hoto rex features

United tana mataki na biyar a kan teburin Premier, kuma a makon jiya ne ta doke Swansea wanda hakan ya sa ta kawo karshen kasa lashe wasa a karawa takwas da ta yi a jere a baya. Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin

Hakkin mallakar hoto bbc

1:14 Gasar cin kofin FA a Ingila

 • 4:00 Ipswich vs Portsmouth
 • 4:00 Leeds vs Rotherham
 • 4:00 Middlesbrough vs Burnley
 • 4:00 Newport vs Blackburn
 • 4:00 Northampton vs MK Dons
 • 4:00 Norwich vs Man City
 • 4:00 Nottm Forest vs QPR
 • 4:00 Peterborough vs Preston

12:47 Louis van Gaal, ya ce bai damu da burin da Pep Guardiola ke yi na son horas da tamaula a gasar Premier ba.

Hakkin mallakar hoto Getty

Guardiola, kociyan Bayern Munich ya sanar da cewar zai yi ritaya daga horas da kwallon kafa a Jamus a watan Mayu, bayan shekaru uku da ya yi a can. Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin

Hakkin mallakar hoto Getty

12: 36 Gasar cin kofin FA a Ingila

 • 1:45 WycombevsAston Villa
 • 4:00 Arsenal vs Sunderland
 • 4:00 Birmingham vs Bournemouth
 • 4:00 Brentford vs Walsall
 • 4:00 Bury vs Bradford
 • 4:00 Colchester vs Charlton
 • 4:00 Doncaster vs Stoke
 • 4:00 Eastleigh vs Bolton
 • 4:00 Everton vs Dag & Red
 • 4:00 Hartlepool vs Derby
 • 4:00 Huddersfield vs Reading
 • 4:00 Hull vs Brighton
Hakkin mallakar hoto Getty

12:10 Spanish League wasannin mako na 19

 • 4:00 FC Barcelona vs Granada CF
 • 6:15 Getafe CF vs Real Betis
 • 6:15 Sevilla FC vs Athletic de Bilbao
 • 8:30 Real Madrid CF vs Deportivo La Coruna
 • 11:05 Levante vs Rayo Vallecano
Hakkin mallakar hoto Getty

Italian Serie A wasannin mako na 19

 • 3:00 Carpi vs Udinese Calcio
 • 6:00 ACF Fiorentina vs SS Lazio
 • 8:45 AS Roma vs AC Milan
Hakkin mallakar hoto AFP

French League wasannin mako na 20

 • 5:00 Olympique Lyonnais vs ES Troyes AC
 • 8:00 AS Monaco FC vs GFC Ajaccio
 • 8:00 Angers vs Caen
 • 8:00 Montpellier HSC vs FC Girondins de
 • 8:00 Stade de Reims vs Toulouse FC
 • 8:00 Stade Rennes vs Lorient

Portugal SuperLiga wasannin mako na 17

 • 7:30 Vitoria Guimaraes vs FC Arouca

Superleague Girka

 • 2:00 Atromitos FC vs Platanias
 • 4:15 PAE Veria vs Panthrakikos FC Komotini
 • 6:30 AEK Athens vs Xanthi