Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

Hakkin mallakar hoto AFP

5:48 Gasar cin kofin Afirka ta 'yan wasan da ke taka leda a gida.

 • 2:00 Congo DR VS Ethiopia
 • 5:00 Angola VS Cameroon

5:37 Wasannin cin kofin Faransa na Lahadi.

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 2:00 Lorient VS Monaco
 • 5:00 Caen VS Olympique Mars…
 • 9:00 Saint-Étienne VS Olympique Lyonnais

5:27 Wasannin Laliga na ranar Lahadi.

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 12:00 Valencia VS Rayo Vallecano
 • 4:00 Real Madrid VS Sporting Gijón
 • 6:00 Las Palmas VS Atlético Madrid
 • 6:00 Getafe VS Espanyol
 • 8:00 Barcelona VS Athletic Club

5:21 Wasannin Serie A, na ranar Lahadi.

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 12:30 Genoa VS Palermo
 • 3:00 Chievo VS Empoli
 • 3:00 Roma VS Hellas Verona
 • 3:00 Udinese VS Juventus
 • 3:00 Bologna VS Lazio
 • 3:00 Carpi VS Sampdoria
 • 8:45 Milan VS Fiorentina
Hakkin mallakar hoto Getty

5:14 Wasannin Pemier ranar Lahadi.

 • 2:05 Liverpool VS Manchester United
 • 5:15 Stoke City VS Arsenal

5:10 Wasannin gobe 17 Janairu.

3:18 Muhawarar da kuke yi a BBC Hausa facebook.

Masud Saleh: Ai ina ganin za a tashi Crystal Palace 3 Manchester city 1.

Habibu Ali Abdu: Allah ya ba wa Chelsea nasara a wasan ta na yau, Chelsea 3 Everton 1.

Umar Bello Modibbo Wurobiriji: Wasa Tsakani Man City da Cyrstal Palace kamar Mace Mai Ciki ne.

Ibrahim M Abubakar Maiduguri: Yauwa yau ce ranar da Aguero zai yi suburbuda. Up Man City.

1:56 Gasar cin kofin Faransa.

Hakkin mallakar hoto Reuters
 • 5:00 Toulouse VS PSG
 • 8:00 Guingamp VS Nantes
 • 8:00 Troyes VS Rennes
 • 8:00 Bordeaux VS Lille
 • 8:00 Gazélec Ajaccio VS Reims
 • 8:00 Bastia VS Montpellier

1:25 Wasannin Serie A.

 • 3:00 Atalanta VS Internazionale
 • 6:00 Torino VS Frosinone
 • 8:45 Napoli VS Sassuolo

1:17 Wasannin Laliga.

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 4:00 Sevilla VS Málaga
 • 6:15 Celta de Vigo VS Levante
 • 8:30 Villarreal VS Real Betis
 • 10:05 Real Sociedad VS Deportivo La C

1:05 Muhawarar da kuke yi a BBC Hausa facebook.

Umar Alassan Kamaru: Tabbas wannan wasa zai matukar jan hankalin 'yan kallo, kuma zai kayatar sosai amma ina ganin Manchester city za ta sha kashi a hannun Crystal Palace da ci 2-1.

Jibreel Almustapha Gusau: Ina fatan Crystal Palace ta lallasa Manchester City ko kuma su buga canjaras, domin Manchester City ta daina matsa wa Arsenal a saman tebur. UP GUNNERS!

SaLeeh Muhammed SaLeeh Damare: To! Manchester City, sai ki dage ki fidda kanki kunya domin yanzu tsinken da ka raina, shi zai tsokale maka ido. Up Barcelona!

Shu'aibu Idris Kofar-fada Bulangu: To 'yan magana dai na cewa ba a san maci tuwo ba sai miya ta kare, amma dai muna fatan ayi wuju-wuju da Man City da ci 1-0. Up Arsenal!

12:51 Gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 'yan wasan da ke taka leda a gida.

Hakkin mallakar hoto Getty

 • 2:00 Rwanda VS Côte d'Ivoire
 • 5:00 Gabon VS Morocco

12:46 Wasannin Championship.

Hakkin mallakar hoto 1
 • 1:30 Sheffield Wedn… VS Leeds United
 • 4:00 Blackburn Rovers VS Brighton & Hov…
 • 4:00 Bristol City VS Middlesbrough
 • 4:00 Derby County VS Birmingham City
 • 4:00 Huddersfield Town VS Fulham
 • 4:00 Hull City VS Charlton Athletic
 • 4:00 Ipswich Town VS Preston North End
 • 4:00 Milton Keynes Dons VS Reading
 • 4:00 Nottingham Forest VS Bolton Wanderers
 • 4:00 Rotherham United VS Queens Park Ra…
 • 4:00 Wolverhampton … VS Cardiff City

12:33 A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier.

Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 22 a karawar da za a yi tsakanin Manchester City da Crystal Place. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 3:30 na rana agogon Nigeria da Nijar. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta a BBC Hausa Facebook da kuma Google +.

12:28 Wasannin Premier mako na 22

 • 1:45 Tottenham Hotspur VS Sunderland
 • 4:00 Manchester City VS Crystal Palace
 • 4:00 Chelsea VS Everton
 • 4:00 AFC Bournemouth VS Norwich City
 • 4:00 Southampton VS West Bromwich …
 • 4:00 Newcastle United VS West Ham United
 • 6:30 Aston Villa VS Leicester City