Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

5:42 Wasannin Laliga na ranar Lahadi

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 12:00 Sevilla VS Levante
 • 4:00 Valencia VS Sporting Gijón
 • 6:15 Las Palmas VS Celta de Vigo
 • 8:30 Real Madrid VS Espanyol

5:40 Wasanni Serie A na ranar Lahadi

Hakkin mallakar hoto Reuters
 • 12:30 Chievo VS Juventus
 • 3:00 Napoli VS Empoli
 • 3:00 Genoa VS Fiorentina
 • 3:00 Torino VS Hellas Verona
 • 3:00 Udinese VS Lazio
 • 3:00 Bologna VS Sampdoria
 • 8:45 Milan VS Internazionale

5:36 Wasannin Bundisliga na Jamus ranar Lahadi

Hakkin mallakar hoto epa
 • 3:00 Wolfsburg VS Köln
 • 5:30 Bayern München VS Hoffenheim

5:34 Wasannin kofin Faransa na ranar Lahadi

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 2:00 Caen VS Nice
 • 5:00 Bordeaux VS Rennes
 • 9:00 Saint-Étienne VS PSG

5:31 Wasannin FA Cup na ranar Lahadi 31 Janairu 2016

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 1:30 Carlisle VS Everton
 • 4:00 MK Dons VS Chelsea

4:17 Gasar Tennis ta Australian Open

Murray da Bruno sun dauki kofi

Jamie Murray da Bruno Soares sun dauki kofi bayan sun doke abokan karawarsu, Daniel Nestor da Radek Stepanek da ci 2 da 6 da 6 da 4 da 7 da 5.

3:31 Coalchester VS Tottenham

 • Coalchester 1 Tottenham 4

3:28 Coalchester VS Tottenham

 • Coalchester 0 Tottenham 3

2:30 Wasannin FA Cup

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 12:45 Coalchester VS Tottenham
 • 3:00 Arsenal VS Burnley
 • 3:00 Aston Villa VS Man City
 • 3:00 Bolton VS Leeds
 • 3:00 Bury VS Hull
 • 3:00 Crystal Palace VS Stoke
 • 3:00 Nottm Forest VS Watford
 • 3:00 Oxford Utd VS Blackburn
 • 3:00 Portsmouth VS Bournemouth
 • 3:00 Reading VS Walsall
 • 3:00 Shrewsbury VS Sheff Wed
 • 3:00 West Brom VS Peterborough
 • 5: 30 Liverpool VS West Ham

1:20 Tennis: Serena Williams ta kwashi kashinta a hannun Angelique, a Australia Open

Hakkin mallakar hoto no credit

Yar wasan Jamus, Angelique Kerber ta hana Serena Williams daukar kofi na 22 a gasar Australian Open.

Kerber, mai matsayi na bakwai a wasan na tenis ta lallasa Serena da ci 6 da 4 da 3 da 6 da kuma 6 da 4 a Melbourne Park.

12:57 Wasannin dab-da-na-kusa-da-na-karshe na CHAN

 • Rwanda 14 : 00 Congo DR
 • Cameroon 17 : 00 Côte d'Ivoire

12:35 Wasannin gasar Laliga

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 4:00 Barcelona VS Atlético Madrid
 • 6:15 Eibar VS Málaga
 • 6:15 Getafe VS Athletic Club
 • 8:30 Villarreal VS Granada
 • 10:05 Real Sociedad VS Real Betis

12:29 Wasannin Serie A

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 3:00 Carpi VS Palermo
 • 6:00 Atalanta VS Sassuolo
 • 8:00 Roma VS Frosinone

12:24 Wasannin Bundisliga na Jamus

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 3:30 Borussia Dortmund VS Ingolstadt
 • 3:30 Bayer Leverkusen VS Hannover 96
 • 3:30 Augsburg VS Eintracht Fran…
 • 3:30 Werder Bremen VS Hertha BSC
 • 3:30 Darmstadt 98 VS Schalke 04
 • 6:30 Stuttgart VS Hamburger SV
Hakkin mallakar hoto AP

12:15 Wasannin cin kofin Faransa

 • 5:00 Angers Monaco
 • 8:00 Troyes VS Nantes
 • 8:00 Lorient VS Reims
 • 8:00 Gazélec Ajaccio VS Montpellier
 • 8:00 Bastia VS Olympique Lyonnais
 • 8:00 Toulouse VS Guingamp
Hakkin mallakar hoto EMPICS

12:02 Wasannin Championship

 • 4:00 Bristol City VS Birmingham City
 • 4:00 Huddersfield Town VS Cardiff City
 • 4:00 Rotherham United VS Charlton Athleti