Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

4:01 Wasannin cin kofin Faransa na ranar Lahadi

Hakkin mallakar hoto AP

 • 2:00 Olympique Lyonnais VS Caen
 • 5:00 Saint-Étienne VS Monaco
 • 9:00 Nice VS Olympique Mars…

3:57 Wasannin Bundesliga na ranar Lahadi

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 3:30 Hamburger SV VS Borussia M'gla…
 • 5:30 Augsburg VS Bayern München

3:54 Wasannin Serie A na ranar Lahadi

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 12:30 Milan VS Genoa
 • 3:00 Sampdoria VS Atalanta
 • 3:00 Udinese VS Bologna
 • 3:00 Palermo VS Torino
 • 8:45 Fiorentina VS Internazionale
Hakkin mallakar hoto AP

3:49 Wasannin La Liga na ranar Lahadi

 • 12:00 Real Sociedad VS Granada
 • 4:00 Sevilla VS Las Palmas
 • 6:15 Eibar VS Levante
 • 6:15 Getafe VS Atlético Madrid
 • 8:30 Barcelona VS Celta de Vigo

3:45 Wasannin gasar Premier na ranar Lahadi 14 ga Fabrairu 2016

Hakkin mallakar hoto Reuters
 • 1:00 Arsenal VS Leicester City
 • 3:05 Aston Villa VS Liverpool
 • 5:15 Manchester City VS Tottenham Hotspur

3:41 Yanzu haka Sunderland tana da maki 23, yayin da Manchester United take da 41

3:39 Sunderland 2-1 Manchester United

3:38 An busa tashi daga wasa

3:33 Lamine Kone ne ya jefa kwallo ta biyu a ragar Man Utd.

3:26 Sunderland 2-1 Manchester United

2:53 An ba wa Rooney Yellow card

Hakkin mallakar hoto Getty

2:50 An dawo daga hutun rabin lokaci

2:50 Mahawarar da kuke tafkawa a shafukanmu na sada zumunta

 • Akiru Jalli: Hhhhh! United yau za ku ga ne ruwa basa'an kwando ba ne. Up sunderland.
 • Abba Garba Tabanni Ana yi muna jin dadi, Up Martial.
 • Usman Fari Jebuwa Ward: GABADAI GABADAI UNITED muna yi muku fatan alheri dan yau kuwa za ku yi wuju-wuju da Sunderland da ci uku da 1. Up Rooney.
 • Nafi'u Manchester Beguwa: Yau za muci banza; Manchester United 3-0 Sunderland.
 • Yahaya Ruwaya Gama: Hahaha Manchester United ga Sunderland nan a gaban ku shin ko za ku iya tare su.
 • Umar Alassan Kamaru:Hhhhhhhhh! van Gaal ina tausaya ma domin za kabi sahun Mourinho. Up Wenger.
 • Muhamed Ahamed Za a kammala 0-3.Up Man U.
 • Auwal Lukhman Abdullahi: Yau za a ci Manchester ne 2-1 kamar yadda suka saba gazawa.

2:35 Sunderland 1-1 Man United

2:34 An tafi hutun rabin lokaci

2:27 Anthony Martial ne ya farke wa Man Utd

Hakkin mallakar hoto PA

2:24 Sunderland 1-1 Manchester United

1:53 Dan wasan Sunderland, Wahbi Khazri ne ya jefa kwallon farko a ragar Manchester United a bugun tazara, minti uku da fara wasa.

1:51 Wannan ne wasan kungiyoyin na 26. Manchester United ta kasance ta biyar a teburin Premier kuma tana da maki 42. Yayin da ita kuma Sunderland take a matsayi na 18 kuma tana da maki 21 ne kacal.

1:48 Sunderland 1-0 Manchester United

1:46 An take wasa tsakanin Manchester United da Sunderland

1:25 Mahawarar da kuke tafkawa a shafukanmu na sada zumunta.

 • Mubarak Sani Kankia Katsina : An dade ana ruwa kasa tana shanyewa, tarihi zai ci gaba da mai maita kansa. Yau ma Manchester United za ta lallasa Sunderland. Up Martia!
 • Môh'd Måîkåsêt Çrôss Kåüwå: Da kyau, da yardar Allah Sunderland za ta kwashi kashinta a hannu, domin kuwa Manchester United ba kanwar lasa ba ce. Up United!
 • Faruku Abdullahi Salah: Kankana ce za ta hadu da gwanda. Amma mun san za mu chasa su. Up United!
 • Moukhtar Salis Adam: idan ruwa yayi tsami sai akuya mai dogon gemu; gudun da ba bu tsira kwanciya ta fi shi. Yau da wa Allah ya hada mu. Up Up Up Man United
 • Shu'aibu Idris Kofar-fada Bulangu: Hmmm! Masu iya magana dai na cewa ba'a san maci tuwo ba sai miya ta kare, amma fatanmu dai shi ne a lallasa Manchester United da ci 2-0. Up Arsenal!
 • Mahmud Hassan Yakamata man united suyarda kwallon mangoro su huta da kuda, domin vangaal bazai iya ba. Up morinho

1:16 Wasannin gasar cin kofin Faransa

Hakkin mallakar hoto Reuters
 • 5:00 PSG VS Lille
 • 8:00 Gazélec Ajaccio VS Troyes
 • 8:00 Guingamp VS Bordeaux
 • 8:00 Nantes VS Lorient
 • 8:00 Montpellier VS Toulouse
 • 8:00 Reims VS Bastia

12:58 Wasannin gasar Bundesliga ta Jamus.

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 3:30 Borussia Dortmund VS Hannover 96
 • 3:30 Wolfsburg VS Ingolstadt
 • 3:30 Stuttgart VS Hertha BSC
 • 3:30 Werder Bremen VS Hoffenheim
 • 3:30 Darmstadt 98 VS Bayer Leverkusen
 • 6:30 Köln VS Eintracht Fran…

12:52 Wasannin gasar Serie A, na Italiya.

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 3:00 Empoli VS Frosinone
 • 6:00 Chievo VS Sassuolo
 • 8:45 Juventus VS Napoli

12:47 Wasannin gasar La Liga ta Spaniya

Hakkin mallakar hoto All Sport
 • 4:00 Real Madrid VS Athletic Club
 • 6:15 Villarreal VS Málaga
 • 8:30 Valencia VS Espanyol
 • 10:15 Deportivo La C… VS Real Betis

12:25 Wasannin gasar Championship ta Ingila

Hakkin mallakar hoto empics
 • 4:00 Blackburn Rovers VS Hull City
 • 4:00 Brighton & Hov… VS Bolton Wanderers
 • 4:00 Bristol City VS Ipswich Town
 • 4:00 Charlton Athletic VS Cardiff City
 • 4:00 Derby County VS Milton Keynes Dons
 • 4:00 Nottingham Forest VS Huddersfield Town
 • 4:00 Reading VS Burnley
 • 4:00 Rotherham United VS Birmingham City
 • 4:00 Sheffield Wedn… VS Brentford
 • 4:00 Wolverhampton … VS Preston North End

12:10 Wannan makon za mu kawo muku gasar sati na 25 a karawar da za a yi tsakanin Sunderland da Manchester United. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 1:30 na rana agogon Nigeria da Nijar. Za kuma ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta a BBC Hausa Facebook da kuma Google +.

Hakkin mallakar hoto Getty

12:00 Wasannin gasar Premier ta Ingila, ranar Asabar mako na 25

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 1:45 Sunderland VS Manchester United
 • 4:00 Swansea City VS Southampton
 • 4:00 AFC Bournemouth VS Stoke City
 • 4:00 Crystal Palace VS Watford
 • 4:00 Everton VS West Bromwich …
 • 4:00 Norwich City VS West Ham United
 • 6:30 Chelsea VS Newcastle United