Real Madrid ta doke Roma

Hakkin mallakar hoto AP
Image caption Ronaldo ne ya fara cin Roma

Real Madrid ta lallasa Roma da ci 2-0, a wasan farko na zagaye na 16 na gasar zakarun turai wato Champions League.

Dan wasan Real Madrid ne, Cristiano Ronaldo ya fara shimfida kwallo bayan da ya caje masu tsaron gidan Roma.

Yesi' Hodrigoz ne ya zunduma ta biyu. Yanzu Real Madrid din ce take jagorancin rukuni na daya wato Group A da maki 16 a wasanni 6 da ta taka.

Ita kuma Roma ta kasance ta biyu a rukuni na 5 wato Group da maki 6.