Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin
Hakkin mallakar hoto AP

Barkanmu da ziyartar shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

4:47 Wasannin farko na gasar Premier ta Nigeria, ranar Lahadi 21 ga Fabrairu 2016

Hakkin mallakar hoto Kano Pillars Twitter
 • 4:00 Giwa VS Ifeanyi Uba
 • 4:00 Nasarawa United VS MFM
 • 4:00 Rivers United VS Enyimba
 • 4:00 Shooting Stars VS Lobi Stars
 • 4:00 Sunshine Stars VS Akwa United
 • 4:00 Ikorodu United VS Abia Warriors
 • 4:00 El Kanemi Warriors VS Wikki Tourist
 • 4:00 Heartland VS Warri Wolves
 • 4:00 Kano Pillars VS Enugu Rangers

4:41 Wasannin French League 1 na ranar Lahadi 21 ga Fabrairu 2016

 • 2:00 Olympique Mars…VS Saint-Étienne
 • 5:00 Caen VS Rennes
 • 9:00 Lille VS Olympique Lyonnais

4:36 Wasannin Bundesliga na ranar Lahadi 21 ga Fabrairu 2016

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 3:15 Bayer Leverkusen VS Borussia Dortmund
 • 5:30 Schalke 04 VS Stuttgart
 • 5:30 Hannover 96 VS Augsburg

4:32 Wasannin gasar Serie A, na Italiya na ranar Lahadi 21 ga Fabrairu 2016

Hakkin mallakar hoto AP
 • 3:00 Torino VS Carpi
 • 3:00 Sassuolo VS Empoli
 • 3:00 Atalanta VS Fiorentina
 • 3:00 Genoa VS Udinese
 • 6:00 Frosinone VS Lazio
 • 8:45 Roma VS Palermo

4:28 Wasannin La Liga na ranar Lahadi 21 ga Fabrairu 2016

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 12:00 Rayo Vallecano VS Sevilla
 • 4:00 Málaga VS Real Madrid
 • 6:15 Athletic Club VS Real Sociedad
 • 6:15 Granada VS Valencia
 • 8:30 Atlético Madrid VS Villarreal

4:24 Wasannin cin kofin FA na Ingila na ranar Lahadi, 21 ga Fabrairu 2016

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 2:00 Blackburn VS West Ham
 • 3:00 Tottenham VS Crystal Palace
 • 4:00 Chelsea VS Man City

4:06 Nan gaba kadan za mu kawo wasannin da za a yi ranar Lahadi 21 ga Fabrairu 2016

3:54 Idan Arsenal ta dauki wannan kofin na FA to zai zama karo na uku ke nan da take daukar kofin a jere.

Hakkin mallakar hoto Getty

3:46 Yanzu haka Arsenal za ta je gidan Hull City domin sake wasa a zagaye na biyar din na gasar FA Cup

Hakkin mallakar hoto All Sport

3:36 Arsenal 0-0 Hull City

3:32 Arsenal sun zubar da bugun tazara

3:08 An canja Danny Wellbeck da Sanchez

3:04 Wellbeck ya kai wani gagarimun hari ragar Hull

2:32 An tafi hutun rabin lokaci, Arsenal 0-0 Hull City

2:02 Dan wasan Arsenal Iwobi ya kai wani mummunan hari ragar Hull

2:00 Arsenal 0-0 Hull City

1:45 An take leda tsakanin Arsenal da Hull City a wasan zagaye na biyar na gasar FA Cup

12:36 Wasannin gasar Premier ta kasar Scotland

Hakkin mallakar hoto ap
 • 4:00 Celtic VS Inverness CT
 • 4:00 Dundee United VS Heart of Midlo…
 • 4:00 Kilmarnock VS Dundee
 • 4:00 Ross County VS Hamilton Acade…
 • 4:00 St. Johnstone VS Motherwell

12:31 Wasannin gasar French League

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 5:00 PSG VS Reims
 • 8:00 Angers VS Montpellier
 • 8:00 Monaco VS Troyes
 • 8:00 Lorient VS Guingamp
 • 8:00 Toulouse VS Gazélec Ajaccio

12:25 Wasannin gasar Serie A na Italiya

Hakkin mallakar hoto EPA
 • 6:00 Hellas Verona VS Chievo
 • 8:45 Internazionale VS Sampdoria

12:11 Wasannin gasar Championship na Ingila

Hakkin mallakar hoto PA
 • 1:30 Cardiff City VS Brighton & Hov…
 • 4:00 Bolton Wanderers VS Queens Park Ra…
 • 4:00 Brentford VS Derby County
 • 4:00 Burnley VS Rotherham United
 • 4:00 Fulham VS Charlton Athletic
 • 4:00 Huddersfield Town VS Wolverhampton …
 • 4:00 Milton Keynes Dons VS Bristol City
 • 4:00 Preston North End VS Sheffield Wedn…

12:08 Wasannin gasar Bundesliga na Jamus

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 3:30 Bayern München VS Darmstadt 98
 • 3:15 Borussia M'gla…VS Köln
 • 3:30 Hertha BSC VS Wolfsburg
 • 3:30 Hoffenheim VS Mainz 05
 • 3:30 Ingolstadt VS Werder Bremen

12:06 Wasannin gasar La Liga na Spaniya

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 4:00 Las Palmas VS Barcelona
 • 6:15 Espanyol VS Deportivo La C…
 • 8:30 Real Betis VS Sporting Gijón
 • 10:05 Celta de Vigo VS Eibar

12:00 Wasannin gasar cin kofin hukumar kwallon kafa ta Ingila wato FA Cup zagaye na biyar.

Hakkin mallakar hoto Getty
 • 12:45 Arsenal VS Hull
 • 3:00 Reading VS West Brom
 • 3:00 Watford VS Leeds
 • 5:15 Bournemouth VS Everton